S Dankasuwa Investment Nig Lmt

S Dankasuwa Investment Nig Lmt Dealers In All Kinds Of Atamfa , Shadda , Less , Yadi , Hijab , Abaya , Bags , Shoes And So On ** 08065248421

19/12/2025

ASSALAMU ALAIKUM
19/12/2025
29/5/1447AH

YAN UWA ABOKAN
NEMA🙋‍♂️ INAMANA FATAN ALKHAIRI🎁 INAFATAN MUNTASHILAFIYA ✨ INAROKON ALLAH YAYIMANA JAGORANCI🤲 YAKAREMU DUKKAN SHARRI🌎 YASANYA ALBARKA ACIKIN DUKKAN NEMANMU💧
ALLAHUMMA AMIN
BARKA DA JUMMAA
🤲🤲🤲🤲🤲🤲DANKASUWA INVESTMENT NIG LTD
✅✅✅✅✅✅

10/12/2025

Masha Allah

S.DANKASUWA INVESTMENT NIG LTD MATERIAL SHADDA DA HIJAB AND OTHERS AVAILABLE
08/12/2025

S.DANKASUWA INVESTMENT NIG LTD MATERIAL SHADDA DA HIJAB AND OTHERS AVAILABLE

S.DANKASUWA INVESTMENT NIG LMT Muna Gabatar Da  Saban Katafaren Shagon Da Muka Bude Domin Ku Shagon Dake Cike Makare Da ...
07/12/2025

S.DANKASUWA INVESTMENT NIG LMT

Muna Gabatar Da Saban Katafaren Shagon Da Muka Bude Domin Ku

Shagon Dake Cike Makare Da Kayayyaki Na Mata Zallah Mata Yan Kwalisa Yan Gayu Masu Bazata Capacity

Mun Kawo Muku Sabbin Hijabai Samfurin Adan Yan Gayu

Ga Kuma Dan'dasa Dan'dasan Kyawawan Abayas ( Dogayan Riguna ) Na Gani Na Fada

Mata Mata Mata

Kuzo Domin Ku Zabi Irin Naku

Kayayyakin Fita Kunya Agidan Biki Ko Suna

Ina Uwar Gida Ina Amarya
Ina Kyawawan Yan Mata

Kayayyakin Mu Akwai Sauki Akwai Inganci

Zaku Iya Samunmu Tahanyoyin Kafafen Sada Zumuntar Mu Whatsapp Ko Kira ko Facebook

Whatsapp : 08065248421

Facebook : S.dankasuwa investment nig lmt

Call 📞 08065248421

Munanan A Kantin Kwari Market IBB Way Gidan Umar Dan Koli Kanon Dabo Nigeria

Muna Iya Aiko Sakon Kayayyakin Mu Aduk Inda Mutum Yake A Fadin Duniya Cikin Aminci

Muna Maraba Da Kowa Ako Wanne Lokaci 🤝🤝

https://chat.whatsapp.com/FSHIQ1e4ENy5DPVZcPGTC0?mode=hqrt3

S.DANKASUWA INVESTMENT NIG LTD           08065248421Muna Kara Gabatar Muku Da Suturu Kyawawa Na Gani Na Fada Daga Hamsha...
07/12/2025

S.DANKASUWA INVESTMENT NIG LTD
08065248421

Muna Kara Gabatar Muku Da Suturu Kyawawa Na Gani Na Fada Daga Hamshakin Companyn Mu Akan Farashi Me Rahusa

Kunasan Kaloli Na Daukar Hankali Domin Kece Raini

Suturu Na Shiga Taruka
Suturu Na Shiga Gidan Biki
Suturu Na Fitar Suna

Dadai Sauransu

Ina Mata Yan Kwalisa Kuzo Kuma Ga Naku
Munada Atamfofi Da Lesuka Da Shaddoji Da Mayafai Da Takalma

Ina Alhazawan Birni
Kuma Muna Da Shaddoji Da Yaduka Na Kece Raini
Akwai Takalma Da Huluna Domin Fita Kunya

Kayayyakin Mu Akwai Sauki Ga Kwaleti

Zaku Iya Samunmu Tanyoyin Kafafen Sada Zumuntar Mu Kota Number Wayar Mu Kaitsaye

Whatsapp : 08065248421

Facebook : S.dankasuwa investment nig lmt

Call 📞 08065248421

Munanan A Kantin Kwari Market IBB Way Gidan Umar Dan Koli Kanon Dabo

Muna Aiko Sakon Kayayyakin Mu Aduk Inda Mutum Yake A Fadin Duniya Cikin Aminci

Muna Maraba Da Kowa Ako wanne Lokaci

S.DANKASUWA INVESTMENTLTD NIG LMT 🤝

https://chat.whatsapp.com/FSHIQ1e4ENy5DPVZcPGTC0?mode=hqrt3

16/08/2024

Dan Bello kajawa kanka

16/08/2024

I love music

Address

Kwari Market I Bb Way State
Kano
KANO

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when S Dankasuwa Investment Nig Lmt posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category