Youngtalibi

Youngtalibi Allah hamdu lillah

23/10/2026
19/10/2026

SABON TOPIC DIN MU NA WANNAN SATIN SHINE
KASUWANCIN ZAMANI TARE DA ABDUSSAMAD ALI SAAD DA DAN ALHAJI.
Lokuta da yawa bamu lura da kanan­an yan kasuwa da muke yawan mu’amala da su.

Wanda idan zaka lura da kyau zaka Karu da dabarun da ilimi na kasuwanci mai tarin yawa.

A wannan rubutu na zani maku wasu dabaru masu muhimmanci da kanan­an yan kasuwa ke amfani dasu.

1- Masu Saida Nama

Yawanci mu, mukan je mu siya tsire, ko balangu ko kilishi, da kazo wajen ka tsaya sun san kana da niyyar siya. Saboda haka sai ya yanko wani bangare ya baka, Wanda zai kara motsa maka kwadayin ka kaji kana so ka kara, sannan ka yar da shi ba sai ya maka tallan dadin namanshi ba.

Darasi: Da zarar mutum yazo siyan kaya wajen ka to ka sami abin da zai fara nuna mai darajar kayanka.

2- Yan Doya

ka lura duk in kaje siyan Doya zai yi wuya su fara fada maka kudin guda daya (1) sai dai kudin Kashi Wanda ya kunshi daga biyu zuwa sama. Wanda ke sa mafi yawan masu siyan Doya Zaka ga Kashi suke siya.

Darasi: ka dinga hada kaya da yawa kana masu kudi daya. Wannan zai taimaka maka wajen Kara yawan cinikin ka.

3- inyamurai masu laces

Idan ka lura kana shiga shagon su zasu aiko yaro yaje ya siyo maka abun sha, su baka waje ka zauna. Wanda zai sa ka dade a shagon. Domin sun san yawan dadewan ka a shagon, yawan kayan da zaka duba, Wanda zai iya Kara yawan kayan da zaka siya.

Darasi: Zaka iya kara cinikin da customer zaima idan harzaka iya Kara lokacin da zai zauna yana duba kayanka.

07/10/2026

Suratul buruj

25/08/2026

Suratusshams

24/04/2026

Quranic recitation

Siradi is coming very soon, please subscribe to our new channel absad movies TV
23/04/2026

Siradi is coming very soon, please subscribe to our new channel absad movies TV

13/04/2026

Quranic recitation

13/04/2026

Sharin bajakoli shirine dake bawa matasa su tallata hajarsu

05/03/2026

Quran recitation

Address

Kano
700101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Youngtalibi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share