Usman usee

Usman usee Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Usman usee, Grocers, Zangon dakata, Kano.

Ameen  ya Allah
28/03/2025

Ameen ya Allah

28/02/2025

Sanarwar da Mai Alfarma Sarkin Musulmin Najeriya ya fitar ranar Juma'a ta ce ranar Asabar ce za ta kasance ɗaya ga watan Ramadan a ƙasar.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4km7v1v

26/02/2025

Ƙasar Saudiyya ta buƙaci 'yan ƙasar da su fara duban jinjirin watan Ramadan a yammacin ranar Juma’a 28 ga watan Fabrairun 2025, daidai da 29 ga watan Sha’aban shekara ta 1446 bayan hijira.

Wannan yana nufin idan aka ga wata, Ramadan zai fara ne a ranar Asabar 1 ga Maris, 2025.

TALLAH: KSBDATA Kamfanin Da Ya Yi Fice Wajen Kasuwancin Data Da Katin Waya

Domin fara sána'ár DATA ko kuma ku dinga saka wa kanku, ku sáuké Mánhájar KSBDATA a PláyStore.
👇👇👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Website
👇👇👇
https://app.ksbdata.com

WhatsApp
👇👇👇
https://wa.me/2349018986971

26/02/2025
14/10/2024
SORRY NAIJA PLAYERS
14/10/2024

SORRY NAIJA PLAYERS

24/06/2024

Malam Ibrahim Khalil na wannan kalamai ne a taron da hukumar kwallon kafa ta jihar Kano ke gudanarwa domin karrama mahimman mutane a fagen kwallon kafa.

24/06/2024

Ministan Lafiya na Saudiyya Fahad bin Abdurrahman Al-Jalajel ya ce kashi 80 cikin 100 na mahajjatan bana da s**a rasu ba su da cikakkun takardun izinin aikin Hajji, wanda ya tilasta su zuwa Saudiyyan cikin tsananin zafin rana ba tare da hutawa ko samun wurin fakewa ba.
Rahotanni daga ma'aikatar dai na nuna daga cikin mahajjata 465,000 da s**a samu kulawa a asibiti a ƙasar, 1,301 sun rasu.

24/06/2024
24/06/2024

Address

Zangon Dakata
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman usee posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category