NGURU Food's General Ventures

NGURU Food's General Ventures Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from NGURU Food's General Ventures, Grocers, Gaida Panshekara Road Behind Salbas Filling Station, Kano.

🥛😍 KINDIRMO NA ASALI!Mai kauri, mai daɗi, mai ɗanɗanon nonon saniya na gaske! NGURU FRESH MILK KINDIRMO — Quality You Ca...
10/10/2026

🥛😍 KINDIRMO NA ASALI!

Mai kauri, mai daɗi, mai ɗanɗanon nonon saniya na gaske!

NGURU FRESH MILK KINDIRMO — Quality You Can Trust.

Whatsapp 080 8878 5842 Kano

Kindirmo na asali da babu kamarsa. Sai NGURU FRESH MILK KINDIRMO za ku samu a kano nationwide delivery whatsapp 080 8878...
10/10/2026

Kindirmo na asali da babu kamarsa. Sai NGURU FRESH MILK KINDIRMO

za ku samu a kano nationwide delivery whatsapp 080 8878 5842

10/10/2026

NGURU FRESH MILK KINDIRMO ya dawo!!!

Alhamdulillah!!!

🌙 TSARIN ADASHEN RAMADAN 2027(July 2026 – January 2027)Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.Barkanmu da sake haɗu...
28/07/2026

🌙 TSARIN ADASHEN RAMADAN 2027

(July 2026 – January 2027)

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

Barkanmu da sake haɗuwa a wannan sabon tsarin Adashen Ramadan 2027.

Alhamdulillah, da izinin Allah, wannan shekarar ma za mu ci gaba da gudanar da adashenmu kamar yadda muka saba, amma da sabon tsari domin sauƙaƙawa da kuma tabbatar da adalci ga kowa.

Sabon Tsarin Adashen

Saboda yadda farashin kayayyaki ke sauyawa a kasuwa lokaci zuwa lokaci, ba za mu ƙayyade adadin kuɗin kayan tun da wuri ba. Farashin yau na iya bambanta da na lokacin da za a sayi kayan.

Saboda haka, duk wanda zai shiga adashen zai riƙa zuba gwargwadon halinsa a kowane wata na tsawon watanni bakwai (July zuwa January).

Idan lokacin sayen kaya ya yi, za mu yi lissafi bisa adadin kuɗin da kowa ya tara.

- Idan akwai ƙaramin ciko, za a sanar da kai.
- Idan kuɗin ya isa, za a shirya a tura maka kayanka ba tare da wata matsala ba.

Kayayyakin da ke cikin Adashen

✅ Dankalin Turawa
✅ Doya
✅ Kifin Banda
✅ Zuma
✅ Manshanu
✅ Sauran kayan abinci

Yadda Za Ka Shiga

Duk mai sha'awar shiga wannan adashi, ya tuntuɓe mu ta WhatsApp: 080 8878 5842.

Za a saka ka cikin WhatsApp Group, inda za ka riƙa samun dukkan sabbin bayanai da updates har zuwa lokacin kammala adashen, In Sha Allah.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya sanya albarka a wannan shiri, Ya sauƙaƙa mana al'amuranmu, Ya tsare mu daga dukkan sharri, Ya ba mu ikon kammala shi cikin nasara da zaman lafiya.

Amin Ya Rabbal Alamin.

Nguru Food's General Ventures
Gaskiya da Amana Shine Takenmu. ✨

6k each cartoon available kanowhatsapp 080 8878 5842
25/07/2026

6k each cartoon
available
kano
whatsapp 080 8878 5842

Basket 5500Kano whatsapp 080 8878 5842
25/07/2026

Basket 5500

Kano
whatsapp 080 8878 5842

Selected Nicola Irish 17kKanowhatsapp 080 8878 5842
25/07/2026

Selected Nicola Irish 17k

Kano
whatsapp 080 8878 5842

Address

Gaida Panshekara Road Behind Salbas Filling Station
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NGURU Food's General Ventures posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category