Hausa. News

Hausa. News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa. News, Grocers, .

Me nene Technical analysis  Technical analysis na nufin 👇👇👇👉 Nazarin farashi (price) da volume na coin a chart👉 Don hang...
17/01/2026

Me nene Technical analysis

Technical analysis na nufin 👇👇👇

👉 Nazarin farashi (price) da volume na coin a chart
👉 Don hango inda kasuwa zata nufa (tashi ko faduwa)

Abubuwan da ake amfani da su:
• Chart (candlestick)
• Support & Resistance
• Indicators kamar:
• RSI
• Moving Average (MA)
• MACD

Me yasa ake yi?
• Don sanin lokacin saya
• Don sanin lokacin sayarwa
• Don rage asara (risk)

A takaice:
Technical analysis = karanta chart don yanke shawara a crypto.

My business 📊😍
11/01/2026

My business 📊😍

Lokacin da yafi dacewa ka saya crypto: • ✅ Idan farashi ya faɗi sosai (dip/crash) • ✅ Idan kasuwa tana shiru/tsoro (ba h...
06/01/2026

Lokacin da yafi dacewa ka saya crypto:
• ✅ Idan farashi ya faɗi sosai (dip/crash)
• ✅ Idan kasuwa tana shiru/tsoro (ba hype ba)
• ✅ Idan kana da haƙuri na dogon lokaci
• ✅ Idan kuɗin da zaka saka ba na bukata bane gaggawa

Abin da ya kamata ka guje masa:
• ❌ Sayi lokacin da kowa ke ta hayaniya “price yana tashi”
• ❌ Saka kuɗin aro ko na bukata
• ❌ Shiga ba tare da bincike ba

Hanya mafi aminci:
• 🔹 Ka raba saye (DCA): ka dinga saye kaɗan-kaɗan lokaci-lokaci
• 🔹 Ka fi maida hankali akan Bitcoin & Ethereum Solano idan sabo ne Kai a crypto currency 💴

14/10/2025

Alhamdulillah

14/10/2025

Masha Allah

Mene ne Crypto Trading?Crypto trading shi ne cinikayyar kuɗin intanet na zamani wato cryptocurrencies kamar Bitcoin, Eth...
02/10/2025

Mene ne Crypto Trading?

Crypto trading shi ne cinikayyar kuɗin intanet na zamani wato cryptocurrencies kamar Bitcoin, Ethereum, Binance Coin, Solana da sauransu. Ana saye da sayar da su domin samun riba – irin yadda ake yin kasuwar hannayen jari (stocks).

Asalinsa

2009: An ƙirƙiri Bitcoin ta hanyar wani mutumi/makircin da ake kira Satoshi Nakamoto. Wannan shi ne asalin kudi na farko a duniyar crypto.

Da farko an yi amfani da shi a matsayin hanyar biyan kuɗi ba tare da banki ba.

Daga baya mutane s**a fara saye da ajiye shi saboda farashinsa yana ƙaruwa.

Hakan ya haifar da kasuwar "crypto trading" inda mutane ke yin buy (saya) da sell (sayar) don su ci riba.

Yadda ake

Spot Trading – Saya a ƙananan kudi, ka jira ya tashi, sai ka sayar.

Futures Trading – Wato kasuwanci da hasashe akan farashin gaba.

P2P (Peer to Peer) – Saya daga mutum kai tsaye, ba tare da banki ya shiga ba.

Muhimmanci

Babu gwamnati da ke sarrafa shi.

Farashinsa yana motsi sosai (volatile), don haka akwai damar samun riba mai yawa, amma kuma haɗarin asara ma akwai.🤔

02/10/2025

Me nene Crypto trading?

what is Crypto trading ?
🤔

█▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█┊┊┊▕▔╲▂▂▂╱▔▏╭━━╮╭┈╮⠀╭┈╮╭━━╮╰╰╰┃▏╭╮⠀╭╮▕┃╯╯╯┈┃⠀┃▏┈┈▅┈┈▕┃⠀┃┈┃⠀┃▏┈╰┻╯┈▕┃⠀┃┈┃⠀╰█▓▒░M░E░▒▓█
02/05/2024

█▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█
┊┊┊▕▔╲▂▂▂╱▔▏
╭━━╮╭┈╮⠀╭┈╮╭━━╮
╰╰╰┃▏╭╮⠀╭╮▕┃╯╯╯
┈┃⠀┃▏┈┈▅┈┈▕┃⠀┃
┈┃⠀┃▏┈╰┻╯┈▕┃⠀┃
┈┃⠀╰█▓▒░M░E░▒▓█

█▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█┊┊┊▕▔╲▂▂▂╱▔▏╭━━╮╭┈╮⠀╭┈╮╭━━╮╰╰╰┃▏╭╮⠀╭╮▕┃╯╯╯┈┃⠀┃▏┈┈▅┈┈▕┃⠀┃┈┃⠀┃▏┈╰┻╯┈▕┃⠀┃┈┃⠀╰█▓▒░M░E░▒▓█
17/03/2024

█▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█
┊┊┊▕▔╲▂▂▂╱▔▏
╭━━╮╭┈╮⠀╭┈╮╭━━╮
╰╰╰┃▏╭╮⠀╭╮▕┃╯╯╯
┈┃⠀┃▏┈┈▅┈┈▕┃⠀┃
┈┃⠀┃▏┈╰┻╯┈▕┃⠀┃
┈┃⠀╰█▓▒░M░E░▒▓█

Address


Telephone

+2347068255577

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa. News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa. News:

  • Want your business to be the top-listed Grocery Store?

Share