Zumunta

Zumunta Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zumunta, Grocers, Uguwar dabai Bayan northeweast layin baure, Kano.

Jami'an Tsaro Sun Koma Tamkar Almajirai A Kasar NanDaga : Abdul Rahaman Abdul RahamanTun daga Abuja har Kebbi duk jami'i...
25/12/2023

Jami'an Tsaro Sun Koma Tamkar Almajirai A Kasar Nan

Daga : Abdul Rahaman Abdul Rahaman

Tun daga Abuja har Kebbi duk jami'in da ya tsayar da ni babu abin da yake tambayata na daga dangin ababen da s**a saba tambaya fa ce maula!

Haka a nan cikin kebbi ban taɓa cin karo da ma'aikatan MTD da ba su min maula ba. Ma'aikatan hukumar kiyaye haddura kuwa wannan kullum ne idan har na tsaya a danja.

Mafi yawan su sun jingine jigon aikin su sun duƙufa neman kuɗi domin nemawa iyalansu abinci. Ba ruwan su da hanyar da suke bi domin ciyar da su. Su dai ko ta yaya su samu su kai musu.

Albashin su tamkar babu yake idan har aka kwatanta da halin da aka tsinci kai. Gwabnati kuma ta sani ba wai bata sani ba, amma an kawar da kai.

Waƴannan fa ma'aikatan tabbatar da tsaro kenan. Ina ga sauran ma'aikata da suke zaune a ofis domin zartar da tsari da ƙudirin Gwabnati?

A yanzu muddin kana son biyan buƙata a Gwabnatance sai ka ware kuɗin cin hanci da rashawa. Saɓanin haka sai dai ka yi ta gararamba tsakanin ofisoshi babu mai kula ka.

Hatta asibitoci yanzu sai kana bayar da cin hanci kafin ka samu ganin ƙwararren likita, sai dai idan asibitinsa za ka je.

Da sannu saboda sakacin Gwabnati, tana neman sunnanta cin hanci da rashawa tsakanin ma'aikata.

25/12/2023

SAI DAKI KADAI ZAN IYA RAYUWA TA YAN MATA MAI SUNA.......?

Nigeria To Saudia ALLAH Ubangiji Ya Anshi Ibadah Megirma Jagora ALLAH Ubangiji Yadawo Manadakai Gida Lafiya Muma Kuma AL...
07/11/2023

Nigeria To Saudia ALLAH Ubangiji Ya Anshi Ibadah Megirma Jagora ALLAH Ubangiji Yadawo Manadakai Gida Lafiya Muma Kuma ALLAH Ubangiji Yakirawomu Zuwa Ziyara Garin Madina Dan Alfarmar Wanda Yake A Garin Annabin Tsira Annabin Rahama Annabi Muhammad ( S A W ) Amin Yahayyu Ya Qayyumu

Address

Uguwar Dabai Bayan Northeweast Layin Baure
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zumunta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category