Malam hubbi

Malam hubbi Don't ever expect justice from breaking the ground is not possible at all
Malam hubbi✍️

Inna lillahi wa inna ilaihirraji un 😭 May Allah grant my sister's soul a peaceful rest in the city of Gurjiyarruna. We b...
22/06/2025

Inna lillahi wa inna ilaihirraji un 😭
May Allah grant my sister's soul a peaceful rest in the city of Gurjiyarruna. We buried her in accordance with the Islamic religion.
May Allah have mercy on her. Amen🤲

09/04/2025

Alhamdulillahi
Ya Allah Kai mana Dan matsayin annabi Muhammadu 🤲

Daga abu sa id (R A) yace Annabi (S a w) yaceDuk mutumin da ya ciyarda muminin da yakejin yunwa,Allah zai ciyar dashi ra...
29/03/2025

Daga abu sa id (R A) yace
Annabi (S a w) yace
Duk mutumin da ya ciyarda muminin da yakejin yunwa,
Allah zai ciyar dashi ranar Al kiyama,
Sannan duk mutumin da da mumini alhali Yana cikin tsaraici ,
Allah zai tufatar dashi daga tufafin aljanna
(Imamu tirmizine ya rawaito)

Wannan sakon barkada Shan ruwa ne zuwaga all unmar musulmin duniya fatan Allah ya karbi ibadunmu ameen 🤲

Kuma alhamdulillah da wannan na kammala kawo hadisai wadan da na tanada saboda falar azumi inda nai kuskure Ina bukatar gyara inda Kuma nai dai dai Kuma Allah ya hadamu a ladan
Allah kasa munyi ibada kar6a66iya ka kawo Mana saukin wannan matsin da ake ciki ameen
Allah kasa muyi sallah lafiya ameen 🤲

marubuci

Malam Nass Hubbi✍️

Daga abu Malik Al Ansari (R A) daga annabi (s a w) yace hakika a cikin aljanna akwai wasu dakuna ana ganin wajensu daga ...
28/03/2025

Daga abu Malik Al Ansari (R A) daga annabi (s a w) yace hakika a cikin aljanna akwai wasu dakuna ana ganin wajensu daga cikinsu
Sannan Kuma cikinsu da wajensu Allah ya tanadar dashine ga Wanda ya ciyar da abinci
Kuma ya yada sallama
Kuma yayi sallah da daddare a lokacin mutane Sina barci
(Ibn hibbana ne ya rawaito)

Wannan sakon barkada Shan ruwa ne zuwaga all unmar musulmin duniya fatan Allah ya karbi ibadunmu ameen 🤲

Malam Nass Hubbi✍️

An karbo daga anas (R A) yace:manzon Allah (s a w) yace:Abokai guda ukune Amma aboki na daya Yana cewa ni Ina tare dakai...
27/03/2025

An karbo daga anas (R A) yace:manzon Allah (s a w) yace:
Abokai guda ukune Amma aboki na daya Yana cewa ni Ina tare dakai har kaje kabarinka,
Amma aboki na biyu sai yace:
"Abinda ka bayar ya tabbata a gareka Wanda kuwa ka Hana be tabbata a gareka a to wannan itace dukiyarka,
Amma aboki na uku sai yace Ina tare dakai yayin shigarka da yayin fitarka to wannan shine aikinka,"Sai yace:wallahi hakika ka kasance mafi saukin ukunnan a gareni "
(ImamuHakimu ne ya rawaito shi)

Barkanmuda Shan ruwa Yan uwa masu albarka Allah ya karbi ibadunmu ameen 🤲

Malam Nass Hubbi ✍️

Daga Dan mas ud (ra) daga annabi (s a w) yace: babu hassada sai akan mutum biyu Mutuminda Allah yabashi dukiya Kuma yaba...
26/03/2025

Daga Dan mas ud (ra) daga annabi (s a w) yace: babu hassada sai akan mutum biyu
Mutuminda Allah yabashi dukiya Kuma yabashi ikon kasheta akan temakon gaskiya
Da mutuminda Allah yabashi ilimi Kuma yake aiki dashi
(Bukharine ya rawaito)

Wanna sakon barkada Shan ruwa ne zuwaga Al umar musulmin duniya fatan Allah ya karbi ibadunmu ameen 🤲
Malam Nass Hubbi warawa ✍️

An karbo daga sayyidina umar  (R A) yace:"an ambata mini cewa hakika ayyuka suna rige rige Sai sadaka tace nice mafifici...
25/03/2025

An karbo daga sayyidina umar (R A) yace:"an ambata mini cewa hakika ayyuka suna rige rige
Sai sadaka tace nice mafificiyarku,
Imamu Dan kuzaima ne ya rawaito
Wannan sakon barkada shan ruwa ne zuwaga all ummar musulmin duniya fatan ansha ruwa lafiya da addu ar Allah ya karbi ibadunmu ameen 🤲
Malam Nass Hubbi ✍️

24/03/2025

Daga bilal Allah ya yarda dashi yace:
Annabi (s a w) yace dani yakai bilal ka mutu kana talaka, amma karka mutu kana mawadaci"
Sai bilal yace ta yaya zan samu haka ?
Sai annabi yace dashi "duk abinda kasamu kada ka boye kuma idan an tambayeka kada ka hana"sai bilal yace ya ma,aiki babu wata hanyar sai wannan?
Sai annabi yace: itace dai ,
Ko kuma shiga wuta
Dabaranine ya rawaito
Wannan sakon barkada shan ruwa ne zuwaga all umar musulmin duniya fatan ansha ruwa lafiya da addu ar Allah ya karbi ibadunmu ameen
Malam Nass Hubbi

23/03/2025

An karbo daga Muawiya Dan hadiya (R A) yace: annabi (s a w) yace:
Hakika sadaka a boye tana shafe fushin ubangiji madaukakin sarki da daukaka
(Imamu dabaranine ya rawaito)

Wannan
Sakon barkada shan ruwane zuwaga
all ummar musulmin duniya
Fatan ansha ruwa lafiya da addu ar Allah ya karbi ibadunmu ameen 🤲

Malam Nass Hubbi ✍️

22/03/2025

An karbo daga amru Dan auf (R a) yace:
Annabi ( s a w) yace
Hakika sadakar musulmi tana kara yawan shekaru
Kuma tana hana mummunar mutuwa
Kuma Allah yana tafida girmankai
Da kuma bala,I
Imamu da6aranine ya rawaito
Wannan sakon barkada shan ruwa ne zuwaga all umar musulmin duniya fatan ansha ruwa lafiya d da addu ar Allah ya karbi ibadunmu ameen
Malam Nass Hubbi

An karbo daga Abuddarda'i (r a) yace:"Hakika manzon Allah (s a w) yace " rana bata taba bullowaba face a gefenta akwai m...
21/03/2025

An karbo daga Abuddarda'i (r a) yace:
"Hakika manzon Allah (s a w) yace " rana bata taba bullowaba face a gefenta akwai malam,iku guda biyu ,
Suna kira suna cewa,
Ya Allah dik Wanda yake ciyarwa saboda Allah ka munsanya masa da alkairi,
Wanda kuwa yaki ciyarwa ka talautar dashi
(Imamu Ahmad da hibbana ne s**a rawaito)

Wannan sakon barkada shan ruwa ne zuwaga all ummar musulmin duniya fatan ansha ruwa lafiya da addu ar ya Allah ka karbi ibadunmu ameen 🤲

Malam Nass Hubbi wra ✍️

Address

Warawa Ward
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam hubbi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Malam hubbi:

Share