28/08/2025
SPONSORED
Tsohon ɗan takarar majalisar tarayya a Gwale karkashin Jam’iyyar ADC, Hon. Isma'il Aliyu Alkanawey, na kira da girmamawa ga dukkan matasan Ƙaramar Hukumar Gwale masu kishin ci gaban al'umma, su shiga jam’iyyar ADC.
Ya ce lokaci ya yi da za su tashi tsaye domin jagorantar kawo canji mai ma’ana ga al'umma, ta hanyar kawar da masu dumama kujera a Majlissun kasar nan.