Ya'u ado jigar

Ya'u ado jigar Allah ya datar damu akan daidai

A HUCE HAKA ‼️Masu da'awar malanta dan Allah a rinƙa fahimtar abinda a ke karanta wa, kar'a siffanta da wannan siffar,👇👇...
08/05/2026

A HUCE HAKA ‼️

Masu da'awar malanta dan Allah a rinƙa fahimtar abinda a ke karanta wa, kar'a siffanta da wannan siffar,
👇👇

مَثَلُ ٱلَّذِينَ حُمِّلُوا۟ ٱلتَّوْرَىٰةَ ثُمَّ لَمْ يَحْمِلُوهَا كَمَثَلِ ٱلْحِمَارِ يَحْمِلُ أَسْفَارًۢا

Al-Jumu'a-5
Ko shakka babu Yaren Alkur'ani ne wata rana ya kausasa wata rana ya sassauta, kamar yadda Allah ya ke ambaton kafirai kai tsaye bisa kausasa wa,
👇👇

لُعِنَ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ مِنۢ بَنِىٓ إِسْرَٰٓءِيلَ عَلَىٰ لِسَانِ دَاوُۥدَ وَعِيسَى ٱبْنِ مَرْيَمَ ۚ ذَٰلِكَ بِمَا عَصَوا۟ وَّكَانُوا۟ يَعْتَدُونَ

Al-Maaida-78

لَّقَدْ كَفَرَ ٱلَّذِينَ قَالُوٓا۟ إِنَّ ٱللَّهَ ثَالِثُ ثَلَـٰثَةٍ

Al-Maaida-73

قُلْ يَـٰٓأَيُّهَا ٱلْكَـٰفِرُونَ

Al-Kaafiroon-1
Wani lokacin kuma sai ya tausasa musu,

قُلْ يَـٰٓأَهْلَ ٱلْكِتَـٰبِ لَا تَغْلُوا۟ فِى دِينِكُمْ غَيْرَ ٱلْحَقِّ وَلَا تَتَّبِعُوٓا۟ أَهْوَآءَ قَوْمٍ قَدْ ضَلُّوا۟ مِن قَبْلُ وَأَضَلُّوا۟ كَثِيرًا وَضَلُّوا۟ عَن سَوَآءِ ٱلسَّبِيلِ

Al-Maaida-77

قُلْ يَـٰٓأَهْلَ ٱلْكِتَـٰبِ تَعَالَوْا۟ إِلَىٰ كَلِمَةٍ سَوَآءٍۭ بَيْنَنَا وَبَيْنَكُمْ أَلَّا نَعْبُدَ إِلَّا ٱللَّهَ وَلَا نُشْرِكَ بِهِۦ شَيْـًٔا وَلَا يَتَّخِذَ بَعْضُنَا بَعْضًا أَرْبَابًا مِّن دُونِ ٱللَّهِ ۚ فَإِن تَوَلَّوْا۟ فَقُولُوا۟ ٱشْهَدُوا۟ بِأَنَّا مُسْلِمُونَ

Aal-i-Imraan-64
Kamar yadda Annabi Ibrahim yana wa baban sa wa'azi, sai yayi amfani da uslubi mai taushi, harda masa fatan alkhairi

قَالَ سَلَـٰمٌ عَلَيْكَ ۖ سَأَسْتَغْفِرُ لَكَ رَبِّىٓ ۖ إِنَّهُۥ كَانَ بِى حَفِيًّا

Maryam-47
Amma a wani waje kuma sai ya kausasa musu kuma har da baban nasa,

إِذْ قَالَ لِأَبِيهِ وَقَوْمِهِۦ مَا هَـٰذِهِ ٱلتَّمَاثِيلُ ٱلَّتِىٓ أَنتُمْ لَهَا عَـٰكِفُونَ

Al-Anbiyaa-52

أُفٍّ لَّكُمْ وَلِمَا تَعْبُدُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ ۖ أَفَلَا تَعْقِلُونَ

Al-Anbiyaa-67
Haƙiƙa haka da'awa take wata rana sassauci wata rana a kausasa,
INA KIRA GA MASU DA'AWAR MALANTA SU FAHIMCI WANNAN,
Idan kaga an kausasa to ANZO wajan kausasa wa ne, kuma ba rashin kunya ba ne.

08/05/2026

إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ
نَسْتَعِينُ

08/05/2026

BABU JAHILI LAMBA 1 KAMAR WANDA YAKE GANIN BA ZAKA TAƁA ZAMA MALAMI KO KA IYA KARATU BA SAI IN BABAN KA YA KASANCE MALAMI, KO KUMA GIDAN KU YA ZAMA GIDAN MALAMAI,
TO WANNAN A JAHILAN MA YAFI KOWA JAHILCI,
SHI KARATU BA KAMAR DUKIYA BA NE DA ZA A MUTU A BARMA, SHI KARATU BA'A GADON SA ZUWA AKE A KOYO,
* ZAKA IYA ZAMA MALAMI KO DA BABAN KA BA MALAMI BA NE
* ZAKA IYA ZAMA MALAMI KO DA GIDAN KU BA GIDAN MALAMAI BA NE
* ZAKA IYA ZAMA MALAMI KO DA KABILAR KU BA'A TAƁA SAMUN MALAMI BA,
SHI KARATU ZUWA AKE A KOYO SHI KUMA IN KA IYA TO KAFA IYA DOLE A YARDA,
DOMIN ILMI NA ALLAH NE KUMA SHI YAKE YASSARE WA WANDA YA NEMA,

ولقد يسرنا القرءان للذكر فهل من مدكر.

DUMIN HAKA JAHILAI A CANZA TINANI.

07/05/2026

Zuwaga yan uwana yan izala akarba da Haquri kuma ayi Haquri a gyara
Nace yan izala ne sabida sus**ayi Qaurin suna wajen bin sunnar Annabi s.a.w.
Amma Saqon ya game duk Ahlussunnah,

Cikin takaici da kukan Zuci nake wannan Rubutun, Wanda Kaitsaye Roqone Ga Dukka Mai Kiran Kashi Dan Izalah,
Abin Takaici ne da alhini Kaga Mai Qiran Kanshi Dan Izala Amma Wandonsa ya Wuce idon Sawu, wani ma Har Gemu yake askewa 😭
Wannan Musibace Babba,
yan izala a shekarun baya har Waqa anmusu kan Dage tufafi da Cika Gemu, Amma a yau musifa ta kunno kai ana Samun Gwabcewa da Fitar qafa,

وَلَا تَكُونُوا۟ كَٱلَّتِی نَقَضَتۡ غَزۡلَهَا مِنۢ بَعۡدِ قُوَّةٍ أَنكَـٰثࣰا

وَٱعۡبُدۡ رَبَّكَ حَتَّىٰ یَأۡتِیَكَ ٱلۡیَقِینُ

فَٱسۡتَقِمۡ كَمَاۤ أُمِرۡتَ وَمَن تَابَ مَعَكَ وَلَا تَطۡغَوۡا۟ۚ إِنَّهُۥ بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِیرࣱ

إِنَّ ٱلَّذِینَ قَالُوا۟ رَبُّنَا ٱللَّهُ ثُمَّ ٱسۡتَقَـٰمُوا۟
وقال صلى الله عليه وسلم: ((قل: آمنت بالله، ثم استقم))

wannan bala'i ne Babba da Hasara!! Dan Allah mu gyara
✍️ Abu Abdillahi Assalafiy AlAdamawiyD
01 date 2/4/2026

07/05/2026

HATTARA DAI ƊAN TATSINE

KASH ALLAH YA YI GASKIYA.

Duk wanda Allah ya shiryar babu wanda ya isa ya ɓatar da shi, wanda Allah ya ɓatar ba bu mai iya shirya shi,
Allah ya ce

وَمَن يَهْدِ ٱللَّهُ فَهُوَ ٱلْمُهْتَدِ ۖ وَمَن يُضْلِلْ فَلَن تَجِدَ لَهُمْ أَوْلِيَآءَ مِن دُونِهِۦ ۖ وَنَحْشُرُهُمْ يَوْمَ ٱلْقِيَـٰمَةِ عَلَىٰ وُجُوهِهِمْ عُمْيًا وَبُكْمًا وَصُمًّا ۖ مَّأْوَىٰهُمْ جَهَنَّمُ ۖ كُلَّمَا خَبَتْ زِدْنَـٰهُمْ سَعِيرًا

Al-Israa-97

مَن يَهْدِ ٱللَّهُ فَهُوَ ٱلْمُهْتَدِ ۖ وَمَن يُضْلِلْ فَلَن تَجِدَ لَهُۥ وَلِيًّا مُّرْشِدًا

Al-Kahf-17

مَن يَهْدِ ٱللَّهُ فَهُوَ ٱلْمُهْتَدِى ۖ وَمَن يُضْلِلْ فَأُو۟لَـٰٓئِكَ هُمُ ٱلْخَـٰسِرُونَ

Al-A'raaf-178

وَمَن يَهْدِ ٱللَّهُ فَمَا لَهُۥ مِن مُّضِلٍّ ۗ أَلَيْسَ ٱللَّهُ بِعَزِيزٍ ذِى ٱنتِقَامٍ

Az-Zumar-37

Allah ka shiryar da mu,
Wato mal. Aminu Daurawa yaja hadisi ba dai-dai ba an gyara masa shike nuna babu mahaddata hadisin Annabi kenan,❓
To kazalika mahaddata Alkur'ani suma wata rana sai su ja ayar Alkur'ani ba dai-dai ba a gyara musu shi ke nuna ba bu mahaddata Alkur'ani kenan ❓
Kunta yayata malamin ku cewa mahaddaci ne na masuss**a sai ga shi shima yana jan wasu ayoyin kuma a samu kuskure, ashe ƙarya ne bai haddatace ba kenan ❓

ALLAH YA SAUWAƘE YA TABBATAR DA MU A KAN DAI-DAI 🤲🤲

BA WANDA YA ISA MU BAUTA MASA KO ANNABI B***E MALA'IKA JIBRIL B***E B***E...... INJI ARZAI Faɗin wannan maganar a addini...
07/05/2026

BA WANDA YA ISA MU BAUTA MASA KO ANNABI B***E MALA'IKA JIBRIL B***E B***E...... INJI ARZAI

Faɗin wannan maganar a addinin TIJJANIYYA kafirci ne, Imam janaidu ya ce duk wanda ya faɗi haka ta kafirci ne, to yanzu dai NURA ARZAI BABA NA AUJARA KAFIRI NE inji janaidu, sannan taɓa janabin Annabi ne kamar yadda kuka faɗa a lokacin da kuka yi wa Dr Idris ƙarya,
To yanzu ya zo kanku Nura Aujara ya cutar da Annabi
صلى الله عليه وسلم
Ko ya janye ba zata masa amfani ba, sai an hukunta shi idan kuma kun ba shi kariya ba a hukunta shi ba to zamu faɗi irin abinda Allah ya tanada ga ire-iren su ARZAI
Allah ya ce

والذين يؤذون رسول الله لهم عذاب أليم
Dan haka duk da kun baiwa Arzai kariya to yana da azaba mai raɗaɗi a wajan Allah,
Sannan
Allah ya ce

إن الذين يؤذون الله ورسوله، لعنهم الله فى الدنيا والئاخرة وأعد لهم عذابا مهينا.

Sannan kai Nura Aujara a irin Yaren ku tunda ka cutar da Annabi to Allah ya tsine maka albarka a duniya da lahira sannan ya tanada maka azaba ta wulaƙanci,
To muma mun tsine maka albarka da duk wanda yake baka kariya,
Wannan ita ce matsaya ta.

😁Wai Shehu Tije😄 Yeke cewa Duk Wanda yace yana sonshi ko waiwayawa ta sashinsa bazaiyi ba kuma bazai gaskantashi ba, sai...
07/05/2026

😁Wai Shehu Tije😄 Yeke cewa Duk Wanda yace yana sonshi ko waiwayawa ta sashinsa bazaiyi ba kuma bazai gaskantashi ba, saidai in Zancensa ya Hadashi da Yimasa Dumuss😁 da Dukiya 🤔 Dan Allah kuga ko sakaye babu 🤔

Nan Zaka Gane Talauci ne Ya Damqi Shehu Tijjaniya shiyasa ya Bude DARIQAR shi Dan Ya Samu Kudade

WANNAN MAGANAR DA   Ya rubuta wa ɗan uwa a comment section da sunan amsa, wallahi ya nuna kwata-kwata basu da alaƙa da A...
07/05/2026

WANNAN MAGANAR DA Ya rubuta wa ɗan uwa a comment section da sunan amsa, wallahi ya nuna kwata-kwata basu da alaƙa da Annabi da Muslunci ta kusa ko ta nesa, shi ya sa malaman su na TIJJANIYYA suke faɗar abinda s**a ga dama ga janabin Annabi, idan musulmi munyi magana sai su zo su ce sun janye, kuma zagin ya tafi a banza,
WALLAHI na so na saka baki a wannan comments ɗin to amma Ni yayi blocking ɗina, sannan account ɗin da nake amfani da shi nake ganin rubuce-rubucen sa in na saka baki shi ma zai ƙara blocking ɗina ne.
Allah ya ƙara bayyana wa duniya gaskiya, ya kuma ƙara danne ƙarya.

ABINDA NA FASHIMTA A WANNAN COMMENTS ƊIN.Wato a taƙaice    ya tabbatar wa da duniya cewar su a addinin su na TIJJANIYYA ...
07/05/2026

ABINDA NA FASHIMTA A WANNAN COMMENTS ƊIN.

Wato a taƙaice ya tabbatar wa da duniya cewar su a addinin su na TIJJANIYYA idan ka zagi Annabi kuma ka janye zagin shike nan zagin ya tafi a banza, Innalillahi wa'inna ilaihi jariun 😭
WALLAHI na ma rasa me zan faɗi kwatakwata, KAI JAMA'A YA RAGE GA MASU HANKALI.

DAGA MILE 12 INTERNATIONAL MARKET LAGOS STATE ✅ Lokaci ba ya jira farashin kayan gwari ya fara hauhawa a yanzu TOMATOES ...
06/05/2026

DAGA MILE 12 INTERNATIONAL MARKET LAGOS STATE ✅

Lokaci ba ya jira farashin kayan gwari ya fara hauhawa a yanzu TOMATOES babban kwando yana kaiwa 70,000, 75,000, 80,000
Shi kuma TOMATOES CREATE ya na kai 40,000, 45,000, 50,000
Shi kuma peppers ya na kai solon flour 120,000, 110,000, 115,000
Shi kuma peppers blue ya na kai 95,000, 90,000, zuwa 100,000
Ita kuma albasa ta na kai babbar garara 65,000, 70,000, zuwa 60,000
Shi kuma solo baƙi 30,000, zuwa 35,000
Shi kuma farin solo 40,000
Shi kuma jaa mai sange 18,000, zuwa 20,000.

Allah ya sa mu da ce

Muna yi maka maganar malamin ka ya taɓa janabin Annabi, kazo ka barranta da shi amma kash ka kasa, wannan yake tabbatar ...
06/05/2026

Muna yi maka maganar malamin ka ya taɓa janabin Annabi, kazo ka barranta da shi amma kash ka kasa, wannan yake tabbatar wa al'umma cewa ƙarya kake ba annabin ne a gaban ka ba ƊARIƘAR kace kawai a gaban ka,,
To muna sheda maka cewa koda malam LAWAN TRIUMPH ya faɗi wannan magana ta cewa al imamul Bukhari ba ma'asumi ba ne gaskiya ne, kuma ba ƙiyayyar Imam Ali bane
Kuma ma shi kansa IMAM ALIYU RADIYALLAHU ANHU, ba ma'asumi ba ne kamar yadda duk Sahabbai ba ma'asumai ba ne Allah ya ƙara musu yarda, bisa ga hadisin Annabi Sallallahu alaihi Wasallama,

كل بني آدم خطاء وخير الخطائين التوابون
To amma abun mamakin shine yanzu ka canza ra'ayi cewa ahlus sunnah ba maƙiyan annabi ba ne, ka koma cewa makiya IMAM ALIYU NE , ⁉️

Address

Albasu
Kano
08085427113

Telephone

+2349135994986

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ya'u ado jigar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ya'u ado jigar:

Share

Category