15/01/2026
DA ƊUMI ƊUMI: Mun gama Shirya Mak**an mu, Yanzu Ba lokacin Tausayi bane ko Afuwa ga Amurka, Muna Umartar duk Wani Musulmi Wanda yake Son cigaba da rayuwa ya Gaggauta ficewa daga cikin ƙasar Amurka, cewar Ayatullah khamene'i
Khamene'i ya umarci duk wani musulmin dake son cigaban da rayuwa a doron Duniya da ya gaggauta ficewa daga cikin ƙasar Amurika, nan da sa'o'i 48, saboda Iran zata gudana da gagarumin aikin sojin a dukkan jihohin Amurka 50, k**ar yadda ma'aikatar tsaron ƙasar ta bayyana.
Ma'aikatar tace a karon farko a tarihi tun bayan yaƙin duniya na biyu ba'a taɓa samun ƙasar data kai harin soji cikin Amurka kai tsaye ba sai dai sansanonin sojin ta dake sassa daban-daban na ƙasashen duniya, amma a wannan karon Iran zata bawa Duniya mamaki, sanarwar ta ƙara da cewa jagoran addinin ƙasar Ayatollah Kameniey ne ya bayar da umarnin kaddamar da hare-haren.
Saboda a cewar sa, bai k**ata maƙiya su kawo mana hari har cikin ƙasar mu su keta haddinmu ba, sannan mu buge da ɗaukar fansa a sansanonin sojinsu da s**a girke a ƙasashen ƴan'uwanmu musulmai ba, Alhamdu Lillahi mun ƙera makamin da zai iya zuwa ko ina a faɗin Duniya cikin ƙasa da sa'a guda.
Menene ra'ayoyinku, kuna goyon bayan Iran ta tari aradu da ka wajen ɗauki wannan mataki a kan Amurka?
Shigo Shafin Jaridar 👉 Wakiliya 👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...