Kakumi Gida1

Kakumi Gida1 I'm Muslim☪️️ And I proud to be a Muslim☪️️

06/08/2026
Allah Ya kawo lokacin da iyaye zasu daina firgita idan ‘ya’yansu sun fita hanya. Lokacin da bindiga zata kare rayuka ba ...
13/05/2026

Allah Ya kawo lokacin da iyaye zasu daina firgita idan ‘ya’yansu sun fita hanya. Lokacin da bindiga zata kare rayuka ba kashe bayin Allah ba. Muna son mulki ya koma hannun masu gaskiya,
Allah ya banu Zaman Lafiya.

Wallahi zuciya na ƙara jin zafi duk lokacin da aka yi garkuwa da bayin Allah… 😔💔Talakan da yake fama da neman abincin ya...
13/05/2026

Wallahi zuciya na ƙara jin zafi duk lokacin da aka yi garkuwa da bayin Allah… 😔💔
Talakan da yake fama da neman abincin yau, shi ne yanzu yake shiga hannun ‘yan bindiga ana kai shi daji.
Allah Ya kawo ƙarshen wannan tashin hankali, Ya kare mana rayuka da dukiyoyin al’umma. 🤲🏻

Address

Katsina
Kakumi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kakumi Gida1 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category