HM KAYAN KOLI STORE

HM KAYAN KOLI STORE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from HM KAYAN KOLI STORE, Grocers, Q11 kudansa Road kawo kaduna, Kaduna.

13/05/2026
Shin kun taɓa amfani da Aidon Fruit? 🌿Wata itaciya ce mai tarin alfanu ga lafiyar jiki. Ana amfani da ita wajen taimakaw...
11/05/2026

Shin kun taɓa amfani da Aidon Fruit? 🌿
Wata itaciya ce mai tarin alfanu ga lafiyar jiki. Ana amfani da ita wajen taimakawa

✔ Rage sanyin mara / infection
✔ Taimakawa masu hawan jini
✔ Kara lafiyar jiki gaba ɗaya
✔ Taimakawa narkewar abinci

Idan kuna buƙatar cikakken bayani akan Idon Fruit, ku tuntube mu yanzu

07032247691
Sayan ɗaya ko sari akwai a
HM Kayan Koli Store.

Ashwagandha Root na daga cikin shahararrun ganyayyaki masu amfani wajen ƙara kuzari da inganta lafiyar jiki. Wasu daga c...
10/05/2026

Ashwagandha Root na daga cikin shahararrun ganyayyaki masu amfani wajen ƙara kuzari da inganta lafiyar jiki. Wasu daga cikin amfaninsa sun haɗa da:

✅ Taimakawa rage damuwa da gajiya
✅ Ƙara kuzari da ƙarfin jiki
✅ Taimakawa samun nutsuwar barci
✅ Ƙara ƙarfin maza da mata
✅ Taimakawa ƙwaƙwalwa da maida hankali
✅ Taimakawa garkuwar jiki aiki yadda ya kamata

Available at HM Kayan Koli Store
Mai siya ɗaya ko sari
Call/WhatsApp: 07032247691

07/05/2026

Available at kayan koli store
07032247691

Kana neman hanya ta lafiya wajen kula da jikinka?Ganyen Bay na taimakawa wajen:Narkewar abinciRage kumburin cikiKara laf...
07/05/2026

Kana neman hanya ta lafiya wajen kula da jikinka?
Ganyen Bay na taimakawa wajen:
Narkewar abinci
Rage kumburin ciki
Kara lafiyar jiki
Rage damuwa
Taimakawa wajen kula da sugar
Ana amfani dashi a tea ko girki domin samun amfaninsa.

Available at
HM Kayan Koli Store

Mai sayan daya ko sari
07032247691

🌿 CINNAMON STICKS AVAILABLE! 🌿Kana neman hanyar inganta lafiyarka ta dabi’a?Kirfa mai sanda na taimakawa wajen:Rage suga...
05/05/2026

🌿 CINNAMON STICKS AVAILABLE! 🌿
Kana neman hanyar inganta lafiyarka ta dabi’a?
Kirfa mai sanda na taimakawa wajen:
Rage sugar
Rage kiba
Kara karfin jiki
Gyara narkewar abinci

Akwai a HM Kayan Koli Store
Call/WhatsApp: 07032247691

Muna siyarwa daya ko sari
Delivery available

Kana neman lafiyar jiki da ƙarin kuzari?Walnut na ɗaya daga cikin abinci mafi amfani da ke taimakawa: Ƙarfafa kwakwalwaK...
04/05/2026

Kana neman lafiyar jiki da ƙarin kuzari?

Walnut na ɗaya daga cikin abinci mafi amfani da ke taimakawa:
Ƙarfafa kwakwalwa
Kare zuciya
Inganta fata da gashi
Rage kiba da kumburi

📍 Akwai shi yanzu a
HM Kayan Koli Store
07032247691

Mai saya ɗaya ko sari
Available ✔

🌶 Cayenne Pepper Available📍 HM Kayan Koli Store📞 07032247691
02/05/2026

🌶 Cayenne Pepper Available
📍 HM Kayan Koli Store
📞 07032247691

Kana neman rage sukari ko kula da lafiya? Stevia Leaves shine mafita!Ba ya ƙara sugar a jiniYa dace da masu diabetesAvai...
01/05/2026

Kana neman rage sukari ko kula da lafiya? Stevia Leaves shine mafita!

Ba ya ƙara sugar a jini
Ya dace da masu diabetes

Available at Kayan Koli Store
Sayan daya ko sari

07032247691

🚚 Muna delivery

Address

Q11 Kudansa Road Kawo Kaduna
Kaduna
800283

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HM KAYAN KOLI STORE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category