06/04/2026
Assalamualaikum warahmatullah.
Jama'an kwarai akwai hijabs na saidawa,kuxo kusa order kawai, hajiyata kina iya tura style da k**e so mu dinka maki ba tare da wata matsala ba da teimako na Ubangiji.