Gidan Tarihi Nigeria 360

Gidan Tarihi Nigeria 360 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gidan Tarihi Nigeria 360, Ahmadu Bello Way Kaduna, Kaduna.

Yadda wasu masu ɗaukar kaya ke shirin barin garin Kachia, ɗauke da kayan Bature a ƙarshen shekarun 1920s.
21/11/2025

Yadda wasu masu ɗaukar kaya ke shirin barin garin Kachia, ɗauke da kayan Bature a ƙarshen shekarun 1920s.

No 1 Kano. Lambar gidan ke nan a cikin birnin, a shekarar 1911.Ga dukkan alamu shine na farko da ya fara samun lamba, ko...
19/11/2025

No 1 Kano. Lambar gidan ke nan a cikin birnin, a shekarar 1911.
Ga dukkan alamu shine na farko da ya fara samun lamba, ko da yake John Raphael ya ce ya ga mai lamba 6,249. Amma babu sunayen layuka da unguwanni.

Barka da Safiya
18/11/2025

Barka da Safiya

Nan a birnin Kano ne cikin shekarun 1980s. Ragowar bayanin kuma za ka iya fahimta in ka yi la'akari da 'yan sanda, motoc...
16/11/2025

Nan a birnin Kano ne cikin shekarun 1980s. Ragowar bayanin kuma za ka iya fahimta in ka yi la'akari da 'yan sanda, motoci da sauransu.

📸 TARIHIN HOTON ZAMANIN 1960 – FITATTUN JIGOGIN AREWAWannan tsohon hoton daga shekarun 1960 ya ɗauki manyan jigogi guda ...
16/11/2025

📸 TARIHIN HOTON ZAMANIN 1960 – FITATTUN JIGOGIN AREWA

Wannan tsohon hoton daga shekarun 1960 ya ɗauki manyan jigogi guda uku na tarihi a Arewacin Najeriya tun suna matasa:
• Emir of Kano, Marigayi Ado Bayero (hagu)
• Marigayi Galadiman Kano, Tijjani Hashim (tsakiya)
• Alhaji Aminu Dantata (dama) – shahararren attajirin Najeriya.

An wallafa hoton a kafafen sada zumunta a 15 ga Yuli, 2024, inda aka jaddada cewa a wancan lokacin, Aminu Dantata shi kaɗai ne yake raye daga cikin ukun.

Sai dai daga baya, Alhaji Aminu Dantata ya rasu a 28 ga Yuni, 2025, wanda hakan ya rufe babi na wata muhimmiyar rana a tarihin Arewa.

Aminu Dantata ya kasance tushen arziki, alheri da jajircewar cigaban jama’a, ya kuma yi aiki a matsayin Kwamishinan Ci gaban Tattalin Arziki, Kasuwanci da Masana’antu a Kano a ƙarshen shekarun 1960.

Shi ne kaka ga Aliko Dangote, attajirin da ya zama mafi arziki a bakar fata a duniya.

Wadannan maza uku sun taka rawar gani a:
• gudanar da masarautar Kano,
• gine-ginen harkar kasuwanci a Arewa,
• da kuma tsarin shugabanci na zamani.

Hoton ba kawai hoto ba ne — shaida ne na tarihi, jagoranci, da ginin al’umma.

"Ahmadu Bello" Sardauna naSokoto, Jagoran Arewa da GinshikinTarihin Nigeria.
14/11/2025

"Ahmadu Bello" Sardauna na
Sokoto, Jagoran Arewa da Ginshikin
Tarihin Nigeria.



Waiwaye.Wai kuwa har yanzu ana bugawa jarirai iska maganin kumewar ciki a ɓangaren ku?
13/11/2025

Waiwaye.
Wai kuwa har yanzu ana bugawa jarirai iska maganin kumewar ciki a ɓangaren ku?

Shawara kyauta daga jaridar Gaskiya, shekaru tamanin da shida (86) da s**a sulale. Magana a ke ta watan Nuwamba na sheka...
11/11/2025

Shawara kyauta daga jaridar Gaskiya, shekaru tamanin da shida (86) da s**a sulale. Magana a ke ta watan Nuwamba na shekarar 1939.

Jajirtaccen Matashin Jami'in Sojan Nijeriya Kenan, Da Yake Ta Shan Yabo Daga Matasa Saboda Takun Saka Da S**a Yi Da  Min...
11/11/2025

Jajirtaccen Matashin Jami'in Sojan Nijeriya Kenan, Da Yake Ta Shan Yabo Daga Matasa Saboda Takun Saka Da S**a Yi Da Ministan Abuja Nysom Wike, Yau Talata

Me za ku ce?

Address

Ahmadu Bello Way Kaduna
Kaduna
800001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan Tarihi Nigeria 360 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share