Akilu Ishaq abbas

  • Home
  • Akilu Ishaq abbas

Akilu Ishaq abbas Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Akilu Ishaq abbas, Grocers, Dugabau, .

With Akilu Ishaq Abbas – I've just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!
28/08/2025

With Akilu Ishaq Abbas – I've just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

البون شاسع جد بيننا وبين القوم
26/08/2025

البون شاسع جد بيننا وبين القوم

BARAU BA SA'AN KOWA BANE A SIYASAR KANO YAU Ku zo mu'auna a sikeli...Ana auna mutum da abinda ya yi ko ya samar da ya sa...
06/01/2025

BARAU BA SA'AN KOWA BANE A SIYASAR KANO YAU

Ku zo mu'auna a sikeli...

Ana auna mutum da abinda ya yi ko ya samar da ya sami dama da kuma irin damar da ya samu a lokacinsa

Tun daga zuwan Dimukraɗiyya a 1999 zuwa 2015 to-date kafin zuwan Sen. Barau I.Jibrin ko akwai wani Dan majilissa da za ka kawo wanda ya samawa matasa aiki kimanin mutum goma 12 a lokacin baya ? Kamar yadda mai girma Senator ya samar

Sannan Akwai Dan Majalisar Na kabo da Gwarzo Nasiru sule sai da ya shekara 12 Akan mulki Amma babu offer ta mutum 12 a lokaci daya irin yadda Senator ya samar harya Gama.

Sannan Kwankwaso da yake a matsayin kakanku ba ubaba a yanzu Mr integrity ya yi dan majalissa tarayya wanda ya zama kakakin majalissa ƙasa amma shekara 3 ko 4 harya Gama bai iya samawa Koda mutum daya aiki ba amma mai girma Senator ya zama Dan majilissar tarayya a 1999 zuwa 2003 wanda ya Kai kudiri Akan constituency projects wanda a gobnatin tarayya da ƙasa baki daya ake amfana dashi wanda a yanzu duk wani Dan majilissa tarayya da Senatoci suke amfana dashi.

Bayan nan Senator Barau ya zama senator tare da Kwankwaso a 2015 wanda mai girma Senator ya zama Northan Senator of the year 2017.
A 2017 mai girma Senator ya zama shugaban petroleum down stream wanda ya samar da scholarship a hukuma PTDF wanda s**a zama yan asalin kano ta arewa da s**a sami guraben karatu a kasashen waje haka dai a wannan zangon mulkin na 2015 zuwa 2019 Senator ya riƙe commitee na ilimi mai zurfi da ake Kira tertiary institute an tetfound wanda ya samar da cibiyoyin karatu a kanan hukumomi 13 wanda ake kira ( NOUN) da offer ta mutum 130 a national open University wanda aka samar suke cin abinci yau da gobeba a dai wannan zangon mulki. Na 2015 zuwa 19 sen yakai kudirin koyon kimiyya da fasaha wato kabo federal poly a dai wannan zango da s**ayi dare da (KWANKWASO) yayi majalissar Dattawan amma babu wani mutum daya daya taba taimakawa ya sama masa offer, Kwankwaso shine Sen daya Gama a lokacinsa zero motion zero work.

Address

Dugabau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Akilu Ishaq abbas posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Akilu Ishaq abbas:

  • Want your business to be the top-listed Grocery Store?

Share