MALAM S BANNI

MALAM S BANNI Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MALAM S BANNI, Grocers, Jos.

Karubuta alkairi inkana chatting bakasan yaushe mutuwa zatazomakaba duniya abar tsoro ce
Dan soyayyar fiyayyen hallita annabi Muhammad s a w kuyi following page namu

Prof Mai kara lbr karya
27/05/2025

Prof Mai kara lbr karya

Idan bakabayar da auren yarka akan bb akwati da karamin sadaki aikuwa amata ciki akan 5000
27/05/2025

Idan bakabayar da auren yarka akan bb akwati da karamin sadaki aikuwa amata ciki akan 5000

DA DUMI DUMI: Firaministan ƙasar Isr@'ila yayi Allah Wadai Bisa k@she Musu Sojoji (20) da akayi a Gaza,labari Mai daɗi W...
27/05/2025

DA DUMI DUMI: Firaministan ƙasar Isr@'ila yayi Allah Wadai Bisa k@she Musu Sojoji (20) da akayi a Gaza,

labari Mai daɗi Wasu Matasan Fal@sɗinawa Sunyi kukan kura tare da jami'an Sojoji Sun k@she Sojojin ƙasar Isr@'ila Su kimanin (20)

Rundunar sojin Isr@'ila ta tabbatar da mutuwar wasu Sojojinsu a wani Sumame da aka kai a kudancin zirin Gaza. Sanarwar ta zo ne a daidai lokacin da ake ci gaba da samun tashe tashen hankula a yankin, wanda kuma ya karu a 'yan kwanakin nan.

Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo Jaridar 👉Wakiliya 👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku...

DA DUMI DUMI: iyalina Sunce Na Haƙura Na Sauka daga Mulkin ƙasar Bulkina Faso Saboda Hare-haren yan ta'adda Suke kawo Mi...
27/05/2025

DA DUMI DUMI: iyalina Sunce Na Haƙura Na Sauka daga Mulkin ƙasar Bulkina Faso Saboda Hare-haren yan ta'adda Suke kawo Min domin Su k@rshe Ni, Nace Masu A Koda na Mutu To Tabbas Na Mutun Wurin ceto Alummar Mu, inji Ibrahim Traore

Iyali na Sunce matsin Yayi Yawa in Aje Mukamin karda A Kashe ni, Kamar Yanda Aka Kashe Thomas Sankara Nace Masu A Koda na Mutu To Tabbas Na Mutun Wurin ceto Alummar Mu

Shugaban kasar Burkina Faso Ibrahim Traore Tabbas Kowa yasan Akwai Kalubale Mai Yawa A Gaban Sa A Halin Yanzu Kawai Muna Yimasa Addua Allah yakara Bashi Kariya.

"Iyalina sun roke ni in sauka daga mulki - suna tsoron kada a raina ni kamar Sankara. Amma na gaya musu ... ko da na d!e, zai kasance ga mutanen Burkina Faso nagari."

Wannan ba game da jagoranci ba ne kawai. Yana da game da sadaukarwa, Yana da game da kishin kasa mara kaushi.

Shin kuna ganin har yanzu Afirka na da shugabanni irin wannan?

Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo Jaridar 👉 Wakiliya 👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku...

IYAYE A KULA, ASA IDO.Turawa sun ƙirƙiro na'urori kala-kala ga mata a game da sha'anin Is me Is her.Shi wannan a zahirin...
27/05/2025

IYAYE A KULA, ASA IDO.

Turawa sun ƙirƙiro na'urori kala-kala ga mata a game da sha'anin Is me Is her.

Shi wannan a zahirinsa guduma ce, amma a aikace kuma na'urar Is me Is her ce.

Suna yinsa iri-iri domin ɓadda tunanin mutane. Iyaye ku rinƙa bincika ɗakin ƴaƴanku, ƙasan katifa, ko cikin durowa da sauransu.

Ma********on suke😶

Labari ya same ni akwai Matan da suke amfani da Cucumber da karass ko Muciya suna turawa a "Is Ok" ɗinsu domin biyawa kansu buƙata. "I swear i saw Za Video" ni ganaune.

Wallahi idan ma kina buƙatar "Is Me Is Her" ne, Babu kunya ki samu iyayenki kice ke zaman gidan nan ya ishe ki, kawai ai maki Arme. Amma muciya ko cucumber ba mafita bace. Ance watama gwangwanin maganin sauro na fesawa ta tura a cikin Is Ok ɗinta, daya shiga ciki murfinsa ya buɗe sai da aka je wajen Doctor akayi aiki a Is Ok ɗin nata aka ciro shi.

kuma rijalu ban manta daku ba ina tafe gareku ƴan kutumar uba. Domin kuma ance kuna mamu irin wannan iskancin.🥴🚶

27/05/2025

Ita Nigerian a fuskar hankali shugabannin dasuke mulkinta mahaukatane,
Sabo dabasu da manufa mai kyau game da kasar uwarsu da ubansu inda aka haifesu
Toh kaga ai basu da banbanci da mahaukaci sabo da shima bashi da manufa

27/05/2025

Barawon gwamnatin Nigerian wlh yafi Dan bandit hatsari da sharri

27/05/2025

Matsalata da Nigerian rashin hankali manya da yara dakuma barayi tako ina

27/05/2025

TUNUBU xaigane kurensa 2027 zaisan kudinsa bazaisayamasa mulkiba a Nigerian saboda talakawa sunyi hankali

27/05/2025

Good morning

18/05/2025

Babu wani Shugaba A Nigerian Daya Mulki Dan Allah Wlh In Akwaishi Kucemasa Yarabaka Talakawansu Abin Daya Mallaka

Duk Wani Dan Nigerian talaka yasan mai yakeyi a akasarnanShugabannin Nigerian suna kokarin tilastawa allummar Nigerian w...
18/05/2025

Duk Wani Dan Nigerian talaka yasan mai yakeyi a akasarnan
Shugabannin Nigerian suna kokarin tilastawa allummar Nigerian wajen suyi zabe takarfi dayaji idan kuma kaki Yi za,akamakane,
Shugabannin Nigerian tmby???
Meyesa talakan Nigerian yace baraiyi zabeba sabo da zaluncinkune yasa matsayinku na shugabanninmu babu abin dakuke mana a kasarmu sai dai sayar darayukan talakawanku zuwa gawasu mutane domin kusamu kudi ahaka kubimu kukwaci kudin talaka,

Kunkashemana education
Kunkashemana healthy
Kunkashemana road
Kunkashemana ferming
Kunkashemana electric city
Kunkashemana insecurities
Kullum kashe talaka ake a Nigerian amma ku bawannane agabankuba burinku ku sace kudin Nigerian gabadaya kukashe talakan cikinta

Address

Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MALAM S BANNI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category