25/09/2022
Fuskokin wasu daga cikin yan takarar sanatan Adamawa ta tsakiya.
Ga kaษan daga Tarihin su๐
1.Aliyu Butuu na ADC
2. Sen: Abdul Aziz Nyako na APC
3. Hon: Aminu Iya Abbas na PDP
4. Alh:Ahmadu Hammann na NNPP
wa zaku baiwa amana, mu hadu a comment section sannan kuyi like ๐๐