HON Naira

HON Naira Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from HON Naira, Grocers, Launawa Yargaya, Igwuruta.

28/08/2024
Kai tsaye daga masaukin Hon  Yayin da yake kokarin zuwa massallacin jumma'aAcigaba da yajin aikin cin abunci da yakeyi, ...
01/12/2023

Kai tsaye daga masaukin Hon
Yayin da yake kokarin zuwa massallacin jumma'a
Acigaba da yajin aikin cin abunci da yakeyi, yaushine yini na .
Justice for
Justice for
Justice for # Hon
Allah ya karfafi zuciyar wannan Dan gwagwarmayar siyasa. 😭😭😭😭😭

Acigaba da yajin aikin cin abunci da yakeyi,Hon YAHAYA USAINI  Yau yashiga cikin wuni na  .Da kauracewa cin   muna Adu'a...
01/12/2023

Acigaba da yajin aikin cin abunci da yakeyi,
Hon YAHAYA USAINI
Yau yashiga cikin wuni na .
Da kauracewa cin muna Adu'ar Allah yakarfafi zuciyar wannan bawan Allah akan wannan kishi da kauna da yake nunawa DABO
4 Kano
4 kwankwasiyya
4 Hon Naira
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

Acigaba da   aikin cin  , wadda Hon YAHAYA USAINI   keyi, saboda abun da ke faruwa a Jiharsa ta KANO, akan kokarin     d...
30/11/2023

Acigaba da aikin cin , wadda Hon YAHAYA USAINI keyi, saboda abun da ke faruwa a Jiharsa ta KANO, akan kokarin da Alkalan kasar ke yunkurin Yi, hade da samun goyan bayan hukumomin tsaron kasar, wannan shine halin da Hon yake ciki a yau ,
4
4 NNPP
4 KANO
4 democracy
4 Kano people
4 Hon Naira
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

Mai wannan account din Hon YAHAYA USAINI  .Yau yashiga cikin wuni na uku acigaba da yajin aikin cin abunci da yakeyi.  4...
30/11/2023

Mai wannan account din Hon YAHAYA USAINI .
Yau yashiga cikin wuni na uku acigaba da yajin aikin cin abunci da yakeyi.
4 Kano
4 NNPP
4 Hon .
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

Mai wannan account din Hon YAHAYA USAINI NAIRA.Yau yashiga yini na   da kauracewa cin  .saboda halin da ake kokarin jefa...
29/11/2023

Mai wannan account din Hon YAHAYA USAINI NAIRA.

Yau yashiga yini na da kauracewa cin .saboda halin da ake kokarin jefa Damakaradiyya a ta .

4
4 .
Muna kira ga hukumomin a ceto rayuwar Hon 😭😭😭

KAMAR YADDA na Dauki Alkawari jiya cewa zanshiga yajin aikin cin abunci,Hamdulilla gashi nafara, Allah yabamu sa'aAllah ...
28/11/2023

KAMAR YADDA na Dauki Alkawari jiya cewa zanshiga yajin aikin cin abunci,
Hamdulilla gashi nafara, Allah yabamu sa'a
Allah ya Hana mu cin Haram 😭😭

Makkakuu ga maganinku kusha, inna Baku inna yimuku daraya, bayan nakasheku a kotu gakuma magani nabaku kusha.Muna karayi...
27/11/2023

Makkakuu ga maganinku kusha, inna Baku inna yimuku daraya, bayan nakasheku a kotu gakuma magani nabaku kusha.
Muna karayiwa Allah Godiya
Mudai kwankwasawa muna cikin Alkhairi Kuma alkhairi zaici gaba da binmu
Bama cin Haram 🤣🤣❤️

ALLAH ya hanashi cin Haram dinan
26/11/2023

ALLAH ya hanashi cin Haram dinan

26/11/2023

Tabbas mutanan jiya sunyi Shirin Shan jininmu, mu Yan kwankwasiyya, Kuma Allah ya watsa shirinsu, sun zabi Duniya fiye da lahirarsu, shi yasa idonsu yarufe

Address

Launawa Yargaya
Igwuruta

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HON Naira posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category