MATAN HAUSA

MATAN HAUSA Maryam Hausa

21/05/2026
21/05/2026
Abun da tausayi wlh, Amma shi kenan dan namiji yace zai aureki sai ki bashi kanki? Har ya k**a hotel ki bishi kije? Ai t...
06/05/2026

Abun da tausayi wlh, Amma shi kenan dan namiji yace zai aureki sai ki bashi kanki? Har ya k**a hotel ki bishi kije? Ai tasan ba karatu ake dauka a hotel ba. Wanda hakan ba sabon abu bane da ake yaudarar Yanmata ba, kuma sun san duk wacce hakan ta kasance a kanta ba auren nasu suke ba, koda kuwa anyi auren to bbu inda yake zuwa. Amma duk da irin wannan darasin da yake samuwa har yau akwai yanmatan da suke amunta da hakan akan za a auresu, sabo da rashin tunani da kwadayin abun duniya.
Allah ya kyauta ya tsare mana imanunmu, ya tsare mana zuri'armu, ya kiyashemu irin wannan mummunar kaddarar.

Du mai son ganin bidiyon ta tare da shi 😍🤭Ka duba comment yanzu
05/05/2026

Du mai son ganin bidiyon ta tare da shi 😍🤭
Ka duba comment yanzu

Dan Allah miye anfanin irin wan nan Arayuwa Allah ubangiji katsare mana mutum chinmu ya allah 🤲
05/05/2026

Dan Allah miye anfanin irin wan nan Arayuwa Allah ubangiji katsare mana mutum chinmu ya allah 🤲

31/03/2026

Address

Jigawa Nigeria
Hadejia
171101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MATAN HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category