GWADA TV

13/11/2026
13/11/2026

Bikin al'adu a makarantar Noble Royal Academic Gwada, wata makaranta mai zaman kanta wadda ke bai wa Ι—alibanta damar nuna al'adunsu da kuma al'adun gargajiyar Ζ™abilunsu daban-daban.

Domin magana damu
09029396964
07048748402

13/11/2026

Sanarwa ta Musanman
Daga Bakin Halima Abdullahi Zangoro Gwada

12/11/2026

Sanarwa na musanman daga Bakin shuwagabannan Amana farmers association of Nigeria Shiroro branch

12/11/2026

Yanda aka kardamar da taron yakin Niman zabin shikara ta 2026 na jamiyar Apc ajahar Naija ayau

12/11/2026

Kai tsaye muna gurin taron Jam'iyar APC a jahar neja

12/11/2026

Shin Biyaya a soyaya yana da anfani kodai girman kai yafe mahimmanci
Daga Bakin Nuriya S.Bello

ƘUNGIYAR SHIRORO YOUTH CONSULTATIVE FORUMSANARWA GA ƊAUKAKKEN AL’UMMAR SHIROROƘungiyar Shiroro Youth Consultative Forum ...
11/11/2026

ƘUNGIYAR SHIRORO YOUTH CONSULTATIVE FORUM

SANARWA GA ƊAUKAKKEN AL’UMMAR SHIRORO

Ƙungiyar Shiroro Youth Consultative Forum na sanar da al’ummar Shiroro baki Ι—aya cewa ana shirye-shiryen gudanar da zanga-zangar lumana da bin doka domin nuna damuwa kan Ζ™arancin wutar lantarki da kuma matsalar kuΙ—aΙ—en wutar lantarki da ake Ζ™iyasta wa jama’a (Estimated Billing).

An tsara gudanar da wannan zanga-zanga kamar haka:

* Rana: 16/11/2026
* Lokaci: Ƙarfe 8:00 na safe
* Tsawon lokaci: Har sai an samu sanarwar dakatarwa.

Muna kira ga daukacin al’ummar Shiroro da su kasance cikin shiri domin wannan muhimmin mataki na neman haΖ™Ζ™in al’umma ta hanyar lumana, bin doka da oda.

A haΙ—a kai domin neman ingantaccen wutar lantarki da kuma adalci wajen cajin kuΙ—in lantarki.

Sa hannu:
Shiroro Youth Consultative Forum.

Address

Opposite Bawyi Micro Finance Bank Gwada
Gwada

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GWADA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share