02/10/2026
“Ya Allah, a wannan Juma’a, kada Ka bar wani daga cikin mutanenmu ya tashi da damuwa sai Ka sauke masa rahama, kada ya kwanta da hawaye sai Ka mayar masa da su farin ciki. 🤲❤️ Ya Allah Ka albarkaci FARIN GIDAN ALKAIRI, Ka haɗa zukatanmu, Ka kare mu daga sharri, Ka buɗe mana ƙofofin arziki da rahama. Amin Ya Rabbal Alamin
🔥 “Kafin ka wuce wannan bidiyon, ka ce: YA ALLAH, KA SA WANNAN JUMA’A TA ZAMA FARKON ALKHAIRI A RAYUWARMU!” 🤲❤️
Facebook Mufti Menk FARIN GIDAN Alkairi The High Line