22/09/2026
🏆🌟 CONGRATULATIONS TO THE GREAT QUR’AN MEMORIZERS OF AKKO L.G.A! 🌟🏆
🎉 AKKO L.G.A — PROUDLY REPRESENTING GOMBE STATE AT THE NATIONAL LEVEL! 🇳🇬📖
Alhamdulillāh! 🤲🏻✨
Muna matuƙar farin ciki da alfahari da ɗaliban Akko L.G.A, Gombe State, bisa gagarumar nasarar da s**a samu a Musābaqar Marayu ta Aytam Global Charity Foundation, a matakin Jihar Gombe.
Wannan babbar nasara ta ba ɗalibai huɗu (4) damar wakiltar Jihar Gombe a National Qur’an Competition, wanda za a gudanar a Damaturu, Jihar Yobe.
🏆 WADANDA S**A SAMU NASARAR WAKILTAR GOMBE STATE A NATIONAL
🥇 1. Abubakar Muhammad Abbaji
1st Position — 2 Hizb
🥇 2. Amina Muhammad Aminu
1st Position — 2 Hizb
🥇 3. Raihanatu Ya’u Abubakar
1st Position — 20 Hizb
🥇 4. Rukayya Aliyu Abubakar
1st Position — 40 Hizb
🥈 SAI KUMA:
Ahmad Ibrahim Ahmad
🥈 2nd Position — 10 Hizb
Wannan ba nasara ce ta ɗalibai kaɗai ba ce; nasara ce ta Akko L.G.A, Gombe State, malamai, iyaye da duk masu ƙaunar Al-Qur’ani. 📖❤️
Ya Allah! Ka ƙara musu basira, ƙwarewa da ikhlasi.
Ya Allah, ka taimaki waɗannan ɗalibai a matakin National. Ka ba su nasara mai girma, su dawo da babbar nasara ga Jihar Gombe. 🤲🏻🏆
Ya Allah, ka saka wa malamansu da mafificin alheri bisa jajircewarsu, haƙurinsu da ƙoƙarinsu wajen koyarwa da tarbiyyar waɗannan yaran. Ka sanya aikin da suke yi ya zama Sadaqatul Jāriyah a gare su. 🤲🏻
Ya Allah, Ka saka wa iyayensu da alheri bisa ƙoƙarin da s**a yi wajen tallafa wa ‘ya’yansu a tafarkin Al-Qur’ani.
🤲🏻 Ya Allah, Ka jiƙan iyayenmu da Rahama. Ka haskaka kaburburansu, Ka gafarta musu, Ka sanya Al-Qur’ani ya zama haske a gare su, ya zama hujja a gare mu, ya cece mu baki ɗaya a ranar da za mu haɗu da Kai.
اللَّهُمَّ اجْعَلِ الْقُرْآنَ رَبِيعَ قُلُوبِنَا، وَنُورَ صُدُورِنَا، وَجَلَاءَ أَحْزَانِنَا، وَذَهَابَ هُمُومِنَا.
🤲🏻 Amin Ya Rabbal ‘Alamin!
🌹 Muna taya ku murna baki ɗaya.
Ku ci gaba da riƙon Al-Qur’ani da ƙarfi, domin nasarar mai Al-Qur’ani ita ce babbar nasara. 📖🏆
Congratulations once aAkko musabaqa Foundation?🥇🇳🇬
✍️ Akko musabaqa Foundation GOMBE STATE
📅 22nd September, 2026