Docter Usama Muhammed

Docter Usama Muhammed Aduk lokacin da ka/ki samu labarin mutuwata ina rokonku da kumin addua sanam ku yafemini nima kuma na

Malam yanzu fa ba irin kwallon su Valverde ake bugawa ba na guje guje yanzu irin kwallon su Pedri da Vitinha na juye juy...
27/06/2025

Malam yanzu fa ba irin kwallon su Valverde ake bugawa ba na guje guje yanzu irin kwallon su Pedri da Vitinha na juye juye ake yayi.

Haka wasu s**a ringa faɗa fa kuma abin mamakin ma Madrid fans ne tirrrr wallahi kowace kungiya da irin salon ta.

Mu mun gaya muku bazamu taɓa Zagin Valverde akan Ɓarar d Penality ɗaya ba .

Kuma kun fara gani Valverde ya nuna muku cewa shi maiyi ne wallahi kuma ya jima yanayi.

Well Done Commmander suna zaginka kana ɗora Captain tafiya dole sai dakai 💥💪

Fade Valvarde Commander Docter Usama Muhammed
27/06/2025

Fade Valvarde Commander

Docter Usama Muhammed

Allah our dreams can come true if we have the courage to pursue them, Inn Shaa Allah.Jumma'At Mubarak 🕋 DDocter Usama Mu...
09/05/2025

Allah our dreams can come true if we have the courage to pursue them, Inn Shaa Allah.

Jumma'At Mubarak 🕋

DDocter Usama Muhammed

Inter Milan 2-0 Barcelona Agg (5-3)Daman Wai Bazasu Iyaba S**a Fara Muje Zuwa Inter Milan In Sha Allah Har Sai Kundaga K...
06/05/2025

Inter Milan 2-0 Barcelona Agg (5-3)

Daman Wai Bazasu Iyaba S**a Fara Muje Zuwa Inter Milan In Sha Allah Har Sai Kundaga Kofi.

Docter Usama Muhammed

Docter Usama Muhammed 󱢏 Shin Me Zaku Iya Tunawa A Kakar Wasan 2022.Shin Ko Kuntuna Lakabin Dake Yiwa Wadanan Yan Wasan V...
05/05/2025

Docter Usama Muhammed 󱢏

Shin Me Zaku Iya Tunawa A Kakar Wasan 2022.

Shin Ko Kuntuna Lakabin Dake Yiwa Wadanan Yan Wasan VINIZEMA.

Shin Ko Kuntuna Aiki Da Commander Fade Valvarde Yayi A Shekarar.

Shin Ko Kuntuna Shine Aiki Na Karshe Da Cassemero Yamana A Matsayin Shi Na Dan Wasanmu Real Madrid.

Shin Ko Kuntuna Aiki Da Rodrygo Yamana A Wasanmu Da Manchester City.

Shin Ko Kuntuna Aikin Da Carvajal Yamana A Dukkan Wassanin Mu Na Gasar Zakarun Turai.

Shin Ko Kuntuna Aiki Da Gizo Gizo Me Hanu Kota Ina Yamana Wato Courtoise.

Shin Ko Kuntuna Aiki Da Modrich Da Kroos S**a Mana A Shekaran.

Shin Ko Kuntuna Bamuda Standard No 11 A Lokacin, Valvarde Yake Buga Gefen.

Shin Ko Kuntuna Da Cewan Da Eden Hazard A Tarihin Cin Champions league A Shekaran Duk Dacewan Wasa 2 Kawai Yabuga Nanma Gaba Daya Baibuga 45 Minutes Ba .

SHIN ME YAFI BURGEKU A WANAN SHEKARAN.

Follow My New Pages 👇:

Masoyan Real Madrid Hausa fans
Masoyan Real Madrid Hausa Fans 󱢏

Docter Usama Muhammed

Barcelona and Real Madrid’s final La Liga fixtures1st place: Barcelona – 79 points2nd place: Real Madrid – 75 pointsIt’s...
05/05/2025

Barcelona and Real Madrid’s final La Liga fixtures

1st place: Barcelona – 79 points
2nd place: Real Madrid – 75 points

It’s all to play for! 🏆👀

Docter Usama Muhammed
Masoyan Real Madrid Hausa fans

Lakamtu Thumma Lakamtu 🙉 Arnold To Real Madrid 90% ⏳Ta Tabbata Arnold Zai Zo Real Madrid Bayan Yabayyana Hakan Dakansa N...
05/05/2025

Lakamtu Thumma Lakamtu 🙉

Arnold To Real Madrid 90% ⏳

Ta Tabbata Arnold Zai Zo Real Madrid Bayan Yabayyana Hakan Dakansa Na Barin Kungiyar Tasa Ta Liverpool,.

A Ta Bangaren Real Madrid Ma Sunanan Sunata Shirye Shiryen Cika Ka Idojin Kammala Daukarsa.

Sai Dai Fans Kuma Suna Cikin Shakkun Dan Wasan Yayin Da Suke Ganin Kamar Ba Irin Dan Wasan Da Kungiyar Take Bukata Bane A Halin Yanzu.

AMMA KU ME ZAKU IYA CEWA AKAN ZUWAN ARNOLD.

Docter Usama Muhammed
Masoyan Real Madrid Hausa fans

Fede Valverde El Halcon 🦅Docter Usama Muhammed Masoyan Real Madrid Hausa fans
04/05/2025

Fede Valverde El Halcon 🦅

Docter Usama Muhammed
Masoyan Real Madrid Hausa fans

Kuyi Rating Arda Guler From 1% To 100% A Wasanmu Na Yau.1 Goal ⚽1 Assist Docter Usama Muhammed Masoyan Real Madrid Hausa...
04/05/2025

Kuyi Rating Arda Guler From 1% To 100% A Wasanmu Na Yau.

1 Goal ⚽
1 Assist

Docter Usama Muhammed
Masoyan Real Madrid Hausa fans

FT: Real Madrid 3-2 Celta Vigo Goal By 👇👇:Guler ⚽Mbappe ⚽⚽Saura Kiris Mudawo Rigi Rigi Kafun Tashi Daga Wasan.AMMA ME ZA...
04/05/2025

FT: Real Madrid 3-2 Celta Vigo

Goal By 👇👇:

Guler ⚽
Mbappe ⚽⚽

Saura Kiris Mudawo Rigi Rigi Kafun Tashi Daga Wasan.

AMMA ME ZAKU IYA CEWA AKAN WANAN WASAN.

Masoyan Real Madrid Hausa fans
Docter Usama Muhammed

🚨🚨✅️ Official starting XI vs Celta Vigo.DoDocter Usama Muhammed
04/05/2025

🚨🚨✅️ Official starting XI vs Celta Vigo.

DoDocter Usama Muhammed

Yakuke Ganin Wasan Yau Zata Kasance Tsakanin Real Madrid Da Celta Vigo Meye Hasashenku A Wasan, Kusa Mana A Comment Sect...
04/05/2025

Yakuke Ganin Wasan Yau Zata Kasance Tsakanin Real Madrid Da Celta Vigo

Meye Hasashenku A Wasan, Kusa Mana A Comment Section

Pls Follow My New Page 👇

Docter Usama Muhammed

Address

Gombe
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Docter Usama Muhammed posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Docter Usama Muhammed:

Share