Sarki hamsik

Sarki hamsik Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sarki hamsik, Fantami worth, Gombe.

Atiku: Idan aka zaɓe ni, zan mayar da mulkin karɓa-karɓa cikin kundin tsarin mulkiTsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku...
15/04/2026

Atiku: Idan aka zaɓe ni, zan mayar da mulkin karɓa-karɓa cikin kundin tsarin mulki

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya ce zai nemi yin gyaran kundin tsarin mulki domin kafa tsarin mulkin karɓa-karɓa idan aka zaɓe shi shugaban ƙasa a 2027.

Da yake magana a ranar Laraba yayin wata hira a shirin Prime Time na tashar Arise Television, Abubakar ya ce yana goyon bayan tsarin raba mulki (zoning), yana mai cewa idan aka sanya shi a kundin tsarin mulki zai samar da tsari mafi adalci da kuma kwanciyar hankali wajen karɓa-karɓar mulki.

“Idan na zama shugaban ƙasa, ko da gyara guda ɗaya ne kawai zan iya yi, zan yi aiki domin hakan,” in ji shi.

Tsohon mataimakin shugaban ƙasar ya ƙara da cewa Peoples Democratic Party (PDP) ita ce kaɗai jam’iyyar siyasa da ke da tsarin raba mulki a rubuce cikin kundin tsarin mulkinta

fatan nasara babanmu Limami nagarchechchen jagora wan da shikadai ne xe iya karawa da makiyan talakawan Nigeria

wato gamnatyn APC akasar Nan yakuma mumatawa jam Iyar ADC baya Dan tin karar axxalumar gomnaty a Nigeria

yakuma kamaya muhada Kai don ganin atiku abubakar (waxirin Adamawa) yasamu nasara a 2027 in Allah yakai mu

atiku yanada kyakykyawan manufa domin chigaban Nigeria da Al ummah ta

Congratulations👏 Senator David Mark
14/04/2026

Congratulations
👏
Senator David Mark

Jigajigan jami'yar haɗaka ta ADC sun hadu a Abuja domin fara Babban taron muna kasa.Allah yabamu nasara Allah yatabbatar...
14/04/2026

Jigajigan jami'yar haɗaka ta ADC sun hadu a Abuja domin fara Babban taron muna kasa.

Allah yabamu nasara Allah yatabbatar mana da Al kairin sa akodayaushe

Atiku ga Tinubu: Raba shinkafa da taliya ba zai cece ka ba a zaɓen 2027Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ...
08/04/2026

Atiku ga Tinubu: Raba shinkafa da taliya ba zai cece ka ba a zaɓen 2027

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa raba buhunan shinkafa da taliya da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya.ke rabawa ba zai ce shi ba tsira a zaɓen shekarar 2027.

Atiku ya ce a halin yanzu, dimokuraɗiyyar Najeriya na fuskantar barazana, inda ya zargi gwamnatin Tinubu da yunƙurin murƙushe ƴan adawa.

Daily Trust ta ruwaito cewa a cikin wata sanarwa da aka fitar a ranar Talata a Abuja ta hannun Babban Mataimaki na Musamman ga Atiku kan Harkokin Sadarwa, Phrank Shaibu, Atiku ya ce abin da ke faruwa a yanzu ba na bazata ba ne, illar ganganci ne.

Ya ce duk da cewa fiye da gwamnonin jihohi 30 na kusa da jam’iyyar APC mai mulki, ya kamata a ce gwamnati ta nuna kwarin gwiwa, buɗaɗɗen siyasa da kuma shirinta na fuskantar adawa ta gaskiya a zaɓe.

Sai dai, a cewarsa, abin da ‘yan Najeriya ke gani akasin haka ne, domin akwai alamun da ke nuna tsoron adawa mai ƙarfi, tsoron gasa ta gaskiya, da kuma tsoron ƙuri’ar al’umma.

Zuri'ar Gidan Marigayi Buhari Bai Kamata Ko Kiwon Dabbobi A Ƙara Basu Ba, B***e Kuma Shugabancin Al'umma. Katsinawa Ku K...
07/04/2026

Zuri'ar Gidan Marigayi Buhari Bai Kamata Ko Kiwon Dabbobi A Ƙara Basu Ba, B***e Kuma Shugabancin Al'umma. Katsinawa Ku Kula! - Farfesa Babuji

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar (waxirin Adamawa )ya ce zai goyi bayan duk wanda jam'iyar ADC ta tsayar a...
04/04/2026

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar (waxirin Adamawa )ya ce zai goyi bayan duk wanda jam'iyar ADC ta tsayar a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa.

01/04/2026
26/02/2026

I accepted 2 fan badges from Datti Assalafiy and Caroline Sangara.

21/02/2026

Check out abdullahi Muhammad gabukka’s post.

Address

Fantami Worth
Gombe

Telephone

+2347026977992

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarki hamsik posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share