Kabiru Adamu Majidadi Jarkum

Kabiru   Adamu Majidadi  Jarkum Majidadi jarkum I am simple and I hate layers

10/07/2025

Kqwo usdt kq harbi naira

23/02/2025
06/08/2024

The limitation and shortcomings of deafness are not in the ear; they are in the mind.

06/08/2024

Leadership is all about the people. The government is owned by the people and not the people in government. Citizens should be treated as customers.

06/08/2024

GM zaayi lunching dinsa ran sha hudu

22/11/2023

Ƙarfi ya zo ɗaya tsakanin Zimbabwe da Super Eagles a wasan neman gurbin shiga gasar Kofin Duniya ta 2026.

Yaya kuka ga wasan?

Ƙarin bayani - https://bbc.in/40JBiYO

22/11/2023

Laftanar Kanar Abubakar-Surajo Imam ɗan asalin jihar Katsina, ya samu muƙamin ne daga Kwalejin Soji ta Najeriya (NDA) a fannin Injiniya.

Sanarwa daga NDA ta bayyana cewa matakin Majalisar Ƙolin NDA ya nuna amincewa da gudummawar da Imam ya bayar ga fannin injiniyanci na kwalejin.

Ya yi kwas ɗin zama hafsan soji a NDA bayan kammala digirinsa na farko a jami'ar Bayero da ke Kano.

22/11/2023
22/11/2023

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya yi misali da hukuncin da kotunan daukaka kara s**a a yanke a wasu jihohi, ciki har da Zamfara da Filato da Kano da Nasarawa.

Address

Balu Quarters
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kabiru Adamu Majidadi Jarkum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category