Gwani Muhammad Dan Gunduwawa Qur'anic College

  • Home
  • Gwani Muhammad Dan Gunduwawa Qur'anic College

Gwani Muhammad Dan Gunduwawa Qur'anic College Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gwani Muhammad Dan Gunduwawa Qur'anic College, Grocers, .

kwalejin Haddar Alqur'ani kenan dake unguwar Gunduwawa, Gezawa LG, Kano State. Allah yaqaramata Albarka.
02/01/2026

kwalejin Haddar Alqur'ani kenan dake unguwar Gunduwawa, Gezawa LG, Kano State. Allah yaqaramata Albarka.

31/12/2025

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

SALLAN DARE (Qiyamul-laili)

1. Sallan dare tana sanya ka daga cikin bayi na gari.

2. Akwai lada 'boyayya ga wanda yake tsayuwar dare.

3. Sallan dare tana d'aga ka zuwa matsayin masu gode Allah.

4. Sallan dare tana tseratar da kai daga wuta

4. Sallan dare tana d'aga ka izuwa wadanda suke masu biyayya ga Allah

6. Sallan dare tana sanya ka kusa da Ubangijin halittu

7. Sallan dare lokaci ne na amsa Addu'a

8. Ita Sallan dare Sababi ne daga cikin sabubban shiga Aljannah

9. Sallan dare tana sanya ka daga cikin wadanda Allah yake son su

10. Sallan dare tana sanya ka acan saman Aljannah (ka samu gida a saman Aljannah)

11. Daukaka/darajan ta mumini shine Sallan dare

12. Yana burge Allah ga wani zai yi tsayuwar dare, kuma Allah yana dariya agare shi (dariyan jin dad'i).

13. Me tsayuwar dare kusa yake da Allah Ta'ala

14. Sallan dare tana warware kullukan shaid'an

15. Sallan dare tana sanya ka shiga Aljannah ba tare da zafin wuta ya same ka na.

Duba littafin (Dariqus-salihin) malam Waheed Abdus-Salam Baliy

Allah Ta'ala ka sanya mu cikin bayi masu wannan ibada mai tsada tare da kyakkyawan niyya Bijahi Rasulillah (S.A.W).

Muna maraba da Dukkan Daluban ilimi wadanda sukesan Haddace Alqur'ani Mai Girma. Zamu fara daukan sunayan Dalubai wadand...
17/07/2025

Muna maraba da Dukkan Daluban ilimi wadanda sukesan Haddace Alqur'ani Mai Girma. Zamu fara daukan sunayan Dalubai wadanda sukeda sha'awar samun gurbin zama. Gezawa, gunduwawa, makarantar Mallam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano

Assalamu Alaikum. 'yan uwa masu Albarka muna sanar daku cewa zamu bude Group Na Tilawar Alqur'ani qarqashin wannan makar...
01/07/2025

Assalamu Alaikum. 'yan uwa masu Albarka muna sanar daku cewa zamu bude Group Na Tilawar Alqur'ani qarqashin wannan makaranta mai Albarka. Duk Wanda yakeso sai yamin maganar a WhatsApp Domin a sanyashi 08136665366

Masha Allahu, wama sha'a lam yakun!,.
16/06/2025

Masha Allahu, wama sha'a lam yakun!,.

16/06/2025

Alhamdulillahi ala kulli Hãlin

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwani Muhammad Dan Gunduwawa Qur'anic College posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Grocery Store?

Share