Lawal D.

Lawal D. politics and natural resources management

08/05/2026

Never loos hope no matter how difficult it will be🙉 GOD is always there for you 👌100%

06/05/2026

Bawan Allah. Allah na tare da kai

16/04/2026
13/03/2026

Fact👌

17/02/2026

Bahaushe bawan Allah, kai da kasar ka ka zama bawa👌

16/02/2026

Wallahi talakawa a karamar hukumar faskari musamman yammacin Faskari mutane na cikin matsalar bandits kamar suke mulkin yankin.

Rayuwa kamar tsere take, duk gudunka akwai wani gabanka kuma tilas wani sai ya wuceka. Abu mafi sauki ka jajirce kayi ba...
12/02/2026

Rayuwa kamar tsere take, duk gudunka akwai wani gabanka kuma tilas wani sai ya wuceka. Abu mafi sauki ka jajirce kayi bakin iya kokarin ka. Allah ne zai Ida maka kaiwa inda baka iyawa. Allah ya saka mana hannu cikin al'amuran mu🤲

10/02/2026

When you are in power, people fall in love with the power not you, when the power is gone, only real friends remains. Those whom you might have possibly ignored when the rain was falling

Address

No 001 Faskari Road. (Maje) Bilbis
Faskari
820101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lawal D. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category