Abban Safwan comm Dutsin ma

Abban Safwan comm Dutsin ma sanusi mohammed

24/02/2025
21/02/2025
Assalamu alaikum, Jama'a barkammu da Wannan Rana ta Alhamis 20/02/2025Ga yadda farashin Kaya ya kasance Ayau Kasuwar Man...
21/02/2025

Assalamu alaikum, Jama'a barkammu da Wannan Rana ta Alhamis 20/02/2025
Ga yadda farashin Kaya ya kasance Ayau Kasuwar Manigi,tana cikin Ƙaramar Hukumar Mashegu ne ta Jahar Naija

1. Buhun Jar Wake ₦90,000 zuwa ₦105,000

2. Buhun Farar Wake(Iron Beans)₦110,000 zuwa ₦115,000

3. Buhun Farar Wake ₦80,000 zuwa ₦90,000

4. Buhun Farar Masara ₦35,000 zuwa ₦40,000

5. Buhun Jar Masara ₦38,000 zuwa ₦40,000

6. Buhun Gero ₦43,000 zuwa ₦45,000

7. Buhun Dawa ₦35,000 zuwa ₦40,000

8. Buhun Waken Suya ₦75,000 zuwa ₦78,000

9. Buhun Agushi ₦55,000 zuwa ₦56,000

10. Buhun Gyaɗa Solar ₦30,000 zuwa ₦35,000

11. Buhun Gyaɗa Kwankwaso ₦25,000 zuwa ₦27,000

12. Buhun Ƙwara(Ɗiyan kaɗe) ₦100,000 zuwa ₦105,000

13. Buhun Kalwa(Ɗiyan Ɗorawa) ₦80,000 zuwa ₦85,000

14. Kilon Riɗi ₦1,600

15. Buhun Gawayi ₦3,500 zuwa ₦4,000

16. Litan Man Fetur agidajen Mai ₦1,050 zuwa ₦1,070

17. Litan Man Fetur awurin Yan Black Market ₦1300 zuwa ₦1400

18. Mudun Shinkafa ₦2,200 zuwa ₦2,300

19. Mudun Garin Kwaki(Garin Rogo) ₦900 ₦1000

20. Buhun Maiwa ₦46,000 zuwa ₦48,000

(Daga Naku Real Abdulwaherb Mashegu AS media to Hon Umar Igade

Address

Katsina Dutsin Ma
Dutsin-Ma
821101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abban Safwan comm Dutsin ma posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category