Muhammad Gudaji Kazaure Dan Baffa Media forums

Muhammad Gudaji Kazaure Dan Baffa Media forums This page is about to surpport the activities and contribution of Muh'd Gudaji to the entered nations

01/07/2025

Meza kuce???
Yadace Gadaji Kazaure yasaka tsayawa wata Takarar ko kuwa???

02/03/2025

Munatate dakai dan baffah

02/03/2025

Karkaja da baya muhammad Gudaji

Allah yajikan sani Bala
01/03/2025

Allah yajikan sani Bala

01/03/2025
24/02/2025

Muhammad gudaji kazaure Dan baffah kawai
From benin edo state

Tuna Baya shine Roko!!!!!
24/02/2025

Tuna Baya shine Roko!!!!!

Asslm alkm,   Ina kara shaidawa yan' uwa yan' nigeria cewar:- siyasar duniya ta dauko sabon salon canji, ko anaso ko ba'...
24/02/2025

Asslm alkm,
Ina kara shaidawa yan' uwa yan' nigeria cewar:- siyasar duniya ta dauko sabon salon canji, ko anaso ko ba'aso cinikin gaskiyar rayuwa da siyasa shine salon da duniya zata komawa ahalin yanzu.
Dan haka bazamuyi kasa agyiwaba tunda munsan wadanda s**a sadaukar da rayuwarsu dan ceton al'ummarsu, dan haka bazamu sauraraba zamuyi tafadamusu da yadamusu mutane masu daraja har sai sun gane, da ikon Allah....

Asslm alkm yan'uwa da abokan arziki.   Inason nayi amfani da wannan dama don neman hadin kai daga ko ina afadin kasa, mu...
24/02/2025

Asslm alkm yan'uwa da abokan arziki.
Inason nayi amfani da wannan dama don neman hadin kai daga ko ina afadin kasa, musamman arewacin negeria, a inda mukafi fuskantar matsaloli, da kalubalen rayuwa, wajibine mufarka musan masu kishinmu, sannan muzakulosu mubasu karfin gyiwa da kuma irin dukkan gudun mawar data dace.
A wannan gabar yasa naga baikamata mu manta da Horn. muhammad gudaji kazaure ba duba da irin sadau karwarsa ga arewacin nigeria da kuma kasa baki daya, muna fatan Allah yakaresu kuma yayalwata mana irinsu a kasa baki daya Ameen

Address

Area 11 PCDA Along Police Break Abuja
Dal
9424

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Gudaji Kazaure Dan Baffa Media forums posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category