Yaxeed umar

Yaxeed umar Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yaxeed umar, Grocers, U/sale Kalgo, Birnin-Kebbi.

25/02/2026
19/02/2026

22.5K likes, 469 comments. “bakuwar India baba ari da malam tsalha”

17/02/2026

MAZA DA MATA.suwaye s**afi tausayi. Ance mata sunfi tausayi Amman ban yarda ba,a rayuwarda nAyi a duniya,DUK shekara de an Samu mace 2 ko 3 da s**a dabama mazajensu wuka har lahira.kuma ba hujja. Amman ban taba Jin miji y caka ma matarsa wuka ba,ko caka wukarne tausayi Muna saurarenki????????????????

14/01/2026

well done super Eagle you try,we love Nigeria

30/12/2025

Talakawan NIGERIA y k**ata ko dubu goma mutun y sata na kasa kada Mu sake Bashi wata dama t mulkar mu mu Goyi maya a rinka hukunta masu laipi Mu dena tausayin BARAYIN kasa Dan ba tausayin mu sukeyi b, Alláh Ka zaba mana masu tausayin mu masu San cigaban kasa

30/12/2025

WAI MU YAN NIGERIA INA HANKALII MU YAJENE WAI....an Nigeria ne Ake k**a barawon #10,000 ko barawon Agwagwa ko barawon tinkiya ko akuya ko barawon mashin se kaga talakawa Mun sheko da wuka ,adda takobi sannduna fartanya DUK Dan akashe barawon dubu goma ko barawon akuya,se ma,aikata sun shiga tsakani.AMMA BARAYIN DUKIYAR KASAR NIGERIA,talakawan Nigeria na girmamasu fiyeda MALAMAI DA PASTORS why? mutun ya saci kudi saba Biliyon 200 mutun ya saci kudi sama billion 100 mutun ya saci kudi million dubu barkatai sannan y Fito Takara governor ko president ko senator Dan Muna daqikai masa hankali Mu zabeshi,Wlh Wlh Wlh DUK wanda ya saci Koda dubu 100,000 na kasa ko camcilar be cancanci a zabeshi b balanta president ko governor

Address

U/sale Kalgo
Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yaxeed umar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category