Dawud Aliyutilli

Dawud Aliyutilli Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dawud Aliyutilli, Grocers, Tilli, Birnin-Kebbi.

07/08/2025

Allah sarki

Ranar Friday akwai shan kallo Ashe da Kilishi da summayya ubansu dayane ita kilishi Yar tsintuwace. Akwai chakwakiya fak...
04/08/2025

Ranar Friday akwai shan kallo Ashe da Kilishi da summayya ubansu dayane ita kilishi Yar tsintuwace. Akwai chakwakiya fa

kuyi following dina,idan na dora sabo

02/08/2025

Raddi zuwa ga sani rijiyar lemo

02/08/2025

Allah ya dawo da sulta lafiya

Wani jami’in soja na Isra’ila da sojojin Hamas s**a k**a a lokacin rikicin Gaza, Rom Braslavski, ya bayyana halin ƙunci ...
01/08/2025

Wani jami’in soja na Isra’ila da sojojin Hamas s**a k**a a lokacin rikicin Gaza, Rom Braslavski, ya bayyana halin ƙunci da yunwa da yake ciki a hannun masu garkuwar.

A cikin wani faifan bidiyo da aka saki, Rom ya ce:

Ba na cin abinci, ba na shan ruwa — matsanancin yunwa nake fama da shi. Da fatan za a kawo min wani abu, domin ina tsoron in mutu kafin in bar Gaza.

Rom ya nemi a gudanar da tattaunawar zaman lafiya da musayar fursunoni, yana mai dora laifin halin da yake ciki kan gwamnatin Benjamin Netanyahu, wacce ya zargi da hana shigar da kayan abinci da taimako zuwa Gaza.

kana Son Kasancewa Cikin Sahun Farko Dake Samun Ingantattun Labarai Shigo Jaridar 👉 dawud Aliyutilli 👈 Yanzu Kayi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

Anya wannan mutumin ya dauki darasi a mutuwar buhari kuwa? Daya dauka da baizo da wannan zancen ba, wannan kawai salon y...
01/08/2025

Anya wannan mutumin ya dauki darasi a mutuwar buhari kuwa? Daya dauka da baizo da wannan zancen ba, wannan kawai salon yaja masa wani sabon cin mutuncin ne, Allah ya jikan buhari yayi masa rahama.

Address

Tilli
Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dawud Aliyutilli posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category