Isah Abdulkadir Barau

Isah Abdulkadir Barau Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Isah Abdulkadir Barau, Isahabdulkadirbarau, Bauchi.

DAMINA UWAR ALBARKA: Bari muga ina da ina akayi ruwan sama?Kuyi following na Isah Abdulkadir Barau
17/05/2026

DAMINA UWAR ALBARKA: Bari muga ina da ina akayi ruwan sama?
Kuyi following na Isah Abdulkadir Barau

DAMINA UWAR ALBARKA: Bari muga ina da ina akayi ruwan sama?
17/05/2026

DAMINA UWAR ALBARKA: Bari muga ina da ina akayi ruwan sama?

Adalin shugaba Ko 👉Dala $30.000👈?
15/05/2026

Adalin shugaba Ko 👉Dala $30.000👈?

Wannan yarinya Hadiza Gabon babu abinda zance mata sai dai Allah ya saka mata da alkairi.Abubuwan da take min a boye ba ...
14/05/2026

Wannan yarinya Hadiza Gabon babu abinda zance mata sai dai Allah ya saka mata da alkairi.

Abubuwan da take min a boye ba tare da ma tana so wani ya sani ba suna da yawa, baya ga tallafa min a rashin lafiya ta, hatta gidan da nake ciki dakuna kusan uku da kudinta na samu na rufa su.

Haka kawai take zuwa a boye gidana timing alkairi ba tare da kowa ya sani ba, ni dai Hadiza yata ce amma a Kannywood ta zama uwa gareni mai share min kuka

Inji jarumin Kannywood Sani Moda

~ Amintacciya

Zanyi Addu'a, Ku ce Amin summa Amin....Kuyi following na Isah Abdulkadir Barau
11/05/2026

Zanyi Addu'a, Ku ce Amin summa Amin....
Kuyi following na Isah Abdulkadir Barau

Azu Billah: wasu suna ta yada bidiyon lalatar da wannan yarinyarnan da tayi. Wannan kuskure Babba, Allah ya shiryemu. Ku...
06/05/2026

Azu Billah: wasu suna ta yada bidiyon lalatar da wannan yarinyarnan da tayi. Wannan kuskure Babba, Allah ya shiryemu. Kuyi Following na Isah Abdulkadir Barau

Ni kam tabbas zomo 9 na gani kaifa?Kuyi following na Isah Abdulkadir Barau
04/05/2026

Ni kam tabbas zomo 9 na gani kaifa?
Kuyi following na Isah Abdulkadir Barau

Ku amsa min tambayata, jikin Hotonnan!! Kuyi following na Isah Abdulkadir Barau
04/05/2026

Ku amsa min tambayata, jikin Hotonnan!!
Kuyi following na Isah Abdulkadir Barau

Muhawara: Wai wacce lamba ce za ta iya cike wannan gurbin?Kuyi following na Isah Abdulkadir Barau
04/05/2026

Muhawara: Wai wacce lamba ce za ta iya cike wannan gurbin?
Kuyi following na Isah Abdulkadir Barau

TIRKASHI : Remi Tinubu ta fara rabon shinkafa da Kudi 1.2bn a Arewa Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta k...
30/04/2026

TIRKASHI : Remi Tinubu ta fara rabon shinkafa da Kudi 1.2bn a Arewa

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta kaddamar da rabon tallafin shinkafa da kudi domin taimakawa marasa galihu a yankin Arewa kafin bikin Sallah Babba.

An gudanar da kaddamarwar ne a Kaduna, inda ta bayyana cewa za a raba motoci 100 na shinkafa tare da Naira biliyan 1.2 ga jihohi 19 na Arewa da kuma Babban Birnin Tarayya (Abuja).

Ta ce an shirya wannan tallafi ne domin rage wahalhalun rayuwa da kuma taimaka wa al’ummar Musulmi masu bukata yayin bikin Eid-el-Kabir.

Ko wannan zai canza maku ra'ayi kan Tinubu?

Dan Allah ku taya mu da sharing zuwa groups...
Sanarwa domin samun ingantattun labarai kuyi Following na:
Isah Abdulkadir Barau

Dan Allah ku Amsa min tambayata!!Kuyi sharing zuwa groups. Kuyi Following na Isah Abdulkadir Barau
30/04/2026

Dan Allah ku Amsa min tambayata!!
Kuyi sharing zuwa groups. Kuyi Following na Isah Abdulkadir Barau

Address

Isahabdulkadirbarau
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Isah Abdulkadir Barau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share