Ashiru Haruna Yashi Page

Ashiru Haruna Yashi Page Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ashiru Haruna Yashi Page, Grocers, 457 Fenmar Dr, Bauchi.

02/02/2026

Duk Wanda yakeson ayi masa registration Na renewed hope ga WhatsApp yamin mgn 09077946294

Tallafin Kudi Daga Gwamnatin Tarayya Mai Suna (RENEWED HOPE WARD DEVELOPMENT PROJECT under Federal Government.)Wannan ba...
18/01/2026

Tallafin Kudi Daga Gwamnatin Tarayya Mai Suna (RENEWED HOPE WARD DEVELOPMENT PROJECT under Federal Government.)

Wannan ba link bane, ku tuntubi local government naku akwai coordinators aduk 774 local government a Nigeria. Yanzu haka anata yin registration wards by wards please. Kada ku bada kudin ku kyauta ne.

ALLAH YASA MUDACE AMEEN...

16/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aleeyou Usman, Shamsu Abubakar, Sagir Muh'd, Yohanna Ishaya, Yakubu Muhammad, Maryam Ibrahim, Haruna Sani Taraba, So Fine

12/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mahmoud Abba Mahmoud, Isa Usman Maiduguri, Mardiyyah Bintu Umar Ibraheem, Auwal Hussaini, Rilwanu Rilly, Real Umar A Yunusa, Ibrahim Mohamed, Mustapha Amad, Hudu Haruna

Har yanzu babu wata sanarwa game da Shortlist na CDCFIB BOARD masu tamabayar yaushe zasu saki wanann itace amsa, kuyi wa...
08/12/2025

Har yanzu babu wata sanarwa game da Shortlist na CDCFIB BOARD masu tamabayar yaushe zasu saki wanann itace amsa, kuyi watsi da dukkan Wani fake news allah yasa jinkirin ya zama Alkairi yasa bada nasara

Kai saye Karyace Kuma yaudarace shine maganar gaskiya Ku Dena damuwa don baa sake shortlisted ba Mudai muci gaba dayin addua Allah yasa mudace.

02/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Okafor Onochie, Aisha Nasirudeen, Mohammed Idris Mancy, Bello Yusuf, Musa Abdullahi, Adamu Nasiru Madawaki Bbr, Hassan Ibrahim, Shaf Son Zazzau, Ishaq Mukhtar London Guy, Salome Samuel, Abdullahi Y Dan Mutum, Aisha Ahmad, Garba Abu, Saidou Awalou, Micah Adamu, Daiyabu Hassan, Akoshi Giwa, Abubakar Salisu, A Saddieqh JS Abdurrachiet, Hauwa Abubakar Shehu, Abba Ayuba, Sani Ssni, Kasimou Mezamani

27/11/2025

CDCFIB: on Monday shortlisted will be out in the names of Allah may our names appear among the shortlisted amin

Wadanda s**a cike aikin Civil defense da Federal Fire Service da Correctional service and Immigration Services Board, Hu...
26/11/2025

Wadanda s**a cike aikin Civil defense da Federal Fire Service da Correctional service and Immigration Services Board, Hukumar ta fitar da alkaluman na Wadanda s**a nemi aikin a matakai daban daban, inda kowanne akwai adadin mutanen da s**a nema aiki a Ma'aikatar.

Hukumar CDCFIB ta saki Sakamakon jarrabawar matakin rukuni inda Wadanda s**a sami Sakamakon a mabanbanta daban daban masu Zana jarabawar wasu Daga 0 zuwa 40 mutum, 221,996 sai Wadanda s**a samu 41 zuwa 60 mutum 229,155 Wadanda s**a samu 61 zuwa 80 mutum 278,543 Wadanda s**a samu 81 zuwa 100 mutum 142,697 wannan shine Sakamakon na abunda aka samu a lokacin zana jarabawar.

STAGE 4: mataki na Hudu Kamar yadda Hukumar ta sanar shine mataki na gaba da za'a tafi Physical Screening da Documentation.

Allah ya bada nasara Har kullum addu’a itace matakin farko.

Follow and share
Ashiru Haruna Yashi

26/11/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Haliru, Usman Yusuf, Babangida Adamu Damagare, Rukayya Ibrahim, Sunusi Dalha Dalha, Usman Isa, Cmrd Shaaban Bello, Ahmad Sanga, Badamasimodi Badamasi, Comr AAmande Shinkafi, M Khaleed M Khaleed, Abubakar Sule Yalaj, Isah Ibrahim, Habib Saâd Haruna, Abdullah Mahammad, YA U Musa, Jamila Labarina, Harry Junior, Dan Usmanun Harazimi, Babagana Alh Goni, Aliyu Mukhtar, Kabiru Usman Ug, Babagida Rabiu, Jamcy Aleeyou Zamfara, Muhd M Sani Aleeyou, Dan Kaka Sparkboy, Comrd OC Sakaba, Dan Basi Ne, Uthman Auwal, Hauwa Haliyu, Teslim Suen, Ibrahem Soldiers, Ibrahim Aliyu, Nura Muhammed Mount, Kalifa Idisa, Isah Sirajo Mato Gassol, Sagiru Abubakar Gangara, Sayyadi Yusuf, Sarki Habubakar, Usman Abdullahi, Abdullahi Abdullahi

22/11/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Shamsudeen Abubakar, Abba Gamawa, Ibraheem Saeed, Abubakar Yarkofoji Sani, Alhaji Ibrahim Dambe Geidam, Umar Lawal Aliyu, Musal Kas, King Buggy, Asheer Dan Sani Nagoma, Kawu Kawu Yahuza Aujara, Isah Danladi Zandam, Isiaku Adamu, Sadiq Idris Maigatari, Shamsu Adam, Tasee Wasagu, Muhammad Umar, Hamisu Salisu, Abubakar Mukhtar, Ahmed Ibrahim, Dikko Haruna, Abubakar Sadiq, Idris Muhd Umar, Nafiu Meshago Dorayi, Muhammad Surajo, Bilyaminu Haruna Gobir, Mohammed Alhaji Lawan, Kabiru Abubakar, Abdulmalik Muhammad, Ngire Yahuza D, Yusuf Hassan, Ameer Daheer, Muhd Bin Usman Shanono, Mustapha Musty, Dayyab Taura, Shuaibu Muhammad Bashir, Nasiru Auwalu Eliyasu P'a, Muhammad Babangida, Zannah Adam, Ibrahim Ameenu Ahmad, Abdullahi Ahmad, Abdullahi Manu Musa, Comr Buhari Garba Usman, Alfa Sadiq Na Annabi, Hassan Uba Sunusi, Comrd Mudassir Birninyero Shinkafi, Ismail Isah Imam, Umar Isyaku, Salisu Junaidu, Aminu Adamu Muhammad, Yousuf Baba

19/11/2025

Duk Namijn Da Yake Fita Sallar Asuba Da Macen Da Take Iya Tashi Sallar Asuba Ya Ubangiji Ka Azurta Su Da Tuba Kafin Mutuwa.🤲🏿😰.

Address

457 Fenmar Dr
Bauchi
M9L 2R6

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ashiru Haruna Yashi Page posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category