Madubin-Matan-Zamani

Madubin-Matan-Zamani Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Madubin-Matan-Zamani, Grocers, MadubinZamani, Bauchi.

Duk Mai burin yin Aure don tsare mutuncin Sa Dana Addininsa bashi Da hali, ya Allah ka ƙara buda masa hayoyin Arziki. Ku...
24/07/2024

Duk Mai burin yin Aure don tsare mutuncin Sa Dana Addininsa bashi Da hali, ya Allah ka ƙara buda masa hayoyin Arziki. Kuyi following na shafin Madubin-Matan-Zamani

INA MAFITA: Ina son yara amma bana sha'awar haihuwa kwata-kwata saboda tsoron rigimar su—Jaruma, Nafisat AbdullahiIna Ma...
24/07/2024

INA MAFITA: Ina son yara amma bana sha'awar haihuwa kwata-kwata saboda tsoron rigimar su—Jaruma, Nafisat Abdullahi
Ina Mafita.? Kuyi following na shafin Madubin-Matan-Zamani

DUK WANDA KE FACEBOOK TO YA KARANTA WANNAN LABARIN*Wata baiwar allah ce take tambayar wani malamicewa:-Mijinta ya mutu y...
23/07/2024

DUK WANDA KE FACEBOOK TO YA KARANTA WANNAN LABARIN*
Wata baiwar allah ce take tambayar wani malamicewa:-Mijinta ya mutu yau wata uku3, amma tana yawanmafarkin wasu mutane sun tsaya suna pitsari akankabarin mijin nata. Sai malamin yace gaskiya akwai matsala, yace akwai wani laifi da yayi a baya shine yanzu yake binsa. Akayi ta bincike aka rasa, sai daga karshe, wani abokinsa yake bayanin laifinda ya aikata kamarhaka: Ya kasance yana chatting a facebook sosai,
hartakai ya bude shafi (page bf) wato pagen da ake turo hoton mata da maza tsirara Kuma in kana bukatar hoton banza ko maganar banza wannan page ake zuwa.
Bayan abokin ya gama bayani,
sai malam yace to yanzu taya zamu rufe wannan shafi (page)??
Sai abokin yace wallahi bamu san number dinda yabude ba, kuma sai da ita za'a rufe shafin..To 'yan uwa ya kamata mu dawo zuwa ga allah komu dace. Abdullahi dan Abbas (r.m.t) yace abinda allah yahana in ka bari kanka kayi, in kuma kayi to karkayi Ko dakai ko bakai, allah yana nan akan mulkin sa.
-Ya allah kasa mufi karfin zuciyarmu.
-Ya allah ka sanya albarka ga wadanda s**a dauki hannayensu s**a yi "COMMENT” da "AMIN”-Ya allah ka sadamu da manzo (s.a.w) duniya dalahira.
- Ya allah ka samu cikin cetonsa ranar gobe alqiyama.
Nidai Nace AMIN YA ALLAH.Dan Allah kuyi sharing zuwa Groups. Kuyi following na Madubin-Matan-Zamani

Wai Dagaske Ne Shedan Zai Iya Hanaka Rubuta (S A W) kuyi following Dina Madubin-Matan-Zamani
22/07/2024

Wai Dagaske Ne Shedan Zai Iya Hanaka Rubuta (S A W) kuyi following Dina Madubin-Matan-Zamani

Address

MadubinZamani
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madubin-Matan-Zamani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category