13/11/2024
Mu Tijjanawa ga aikin mu nan ba dare ba rana shine abincin mu wato zikiri kamar yadda sayyada Aisha R D A tace ma'aiki yakasance yana ciki a kowani lokaci, sai dai kash wai a wannan zamanin har zaka zauna kana zikiri wani bawa yace maka wai waya saka. To kabashi amsa da cewa Annabi yace ko wace zuciya tana da magogi, magogin zuciya shine zikirin Allah.