Hausa daily Times

Hausa daily Times fashion

29/01/2025

Click here and accept my invitation on Temu app! 🎁

24/11/2023
Da Ɗumi Ɗumi: Bola Ahmed Tinubu ya fara nazarin yadda matasan Najeriya fiye da Milyan 60 za su samu aikin yi cikin sheka...
24/02/2023

Da Ɗumi Ɗumi: Bola Ahmed Tinubu ya fara nazarin yadda matasan Najeriya fiye da Milyan 60 za su samu aikin yi cikin shekara biyu kacal idan ya zama shugaban ƙasa a zaɓen 2023.

Ta ina kuke ganin ya dace ku fara?

CBN Za Ta Fara Karbar Tsoffin Kudi Tana Turawa Mutane Zuwa Ga Bankinsu Daga Gobe Laraba Zuwa Ranar Jumma'a ✍️ Comr Abba ...
14/02/2023

CBN Za Ta Fara Karbar Tsoffin Kudi Tana Turawa Mutane Zuwa Ga Bankinsu Daga Gobe Laraba Zuwa Ranar Jumma'a

✍️ Comr Abba Sani Pantami

Bayan umurnin rufe karbar tsoffin kudi da CBN tayi, ta fitar da sabon tsarin da duk wani mai tsoffin kudi zai shigar da kudinshi ba tare da yayi asararsu ba.

Ga tsarin kamar haka;
Da farko mutum zaije CBN na garin su tare da Cash din kudinshi sai yayi generating din Reference Code a Portal din CBN din.

Na biyu ya tabbata yana da Account Number a daya cikin bankunan Najeriya.

Na uku ya tabbata yana da BVN number.

Na Hudu ya tabbata ya tafi da katin dan kasa NIN ko Voter's Card ko daya daga cikin manyan I'D da ake amfani dasu a Najeriya.

Duk abunda mutum bai gane ba Insha'Allah idan yaje CBN zai samu cikakken bayani.

CBN ta sanar da cewa za ta karbi tsoffin kudaden ne na tsawon kwanaki uku daga gobe Laraba 15 ga wata zuwa ranar Jumma'a 17 ga wata.

Ina mai bawa al-umma shawara kowa ya daure yaje yakai kudin shi CBN kada mutum yace ai kotu zata tirsasa bankuna su cigaba da karba, abunda ya kamata mu sani shine kotu fa ba ta ajiyan kudi.

In kunne yaji, jiki ya tsira.

A taimaka da share domin sakon ya isa ga al-umma.

Atiku Abubakar  Yace-:Tunda na Fara fita yakin Neman zabe Banga jihar da s**a nunamin kauna kamar Bauchi ba .Gwmana kaur...
14/02/2023

Atiku Abubakar Yace-:
Tunda na Fara fita yakin Neman zabe Banga jihar da s**a nunamin kauna kamar Bauchi ba .

Gwmana kaura Maasoyin mune duk Wanda zai zabe mu ya zabi Kaura.

Mun fahimci duk surutu ne kawai na Yan Siyasa keyi Kaura ne keda mutanen Bauchi .

Akwai Video jawabin nasa na tafe.

Address

LAGORI Street
Bauchi

Opening Hours

Wednesday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348123527271

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa daily Times posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa daily Times:

Share

Category