BBC Hausa

BBC Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from BBC Hausa, Grocers, Bakura.

Pedri 🆚 Rodri""""BBC HausaFC Barcelona for life FC BarcelonaReal Madrid C.F.
07/09/2025

Pedri 🆚 Rodri

""
""

BBC Hausa
FC Barcelona for life
FC BarcelonaReal Madrid C.F.

Ahmed Musa, wanda shi ne kyaftin din Najeriya Super Eagles, ya kuma ce akwai bukatar yan wasan su dage domin samun nasar...
06/09/2025

Ahmed Musa, wanda shi ne kyaftin din Najeriya Super Eagles, ya kuma ce akwai bukatar yan wasan su dage domin samun nasara.

Musa, ya kara da cewa tabbas ƴan Najeriya sai sun tsine musu idan s**a gaza kai Najeriya gasar cin kofin duniya ta shekarar 2026, a kasashen Amuruka, Canada da kuma Mexico.

Ku ci gaba da kasancewa da mu, domin kawo muku hira da Ahmed Musa wadda RFI tayi dashi.

BBC Hausa

🚨✅💥⚽| Manyan Kungiyoyi Spain Guda Biyu Barcelona Da Real Madrid Suna Neman Sayan Dan Wasan Tsakiyar Baya Na Crystal Pala...
06/09/2025

🚨✅💥⚽| Manyan Kungiyoyi Spain Guda Biyu Barcelona Da Real Madrid Suna Neman Sayan Dan Wasan Tsakiyar Baya Na Crystal Palace Marc Guéhi A Kyauta A Lokacin Bazara Na Shekarar 2026, Lokacin Da Kwantiraginsa Zai Ƙare Da Kungiyar Crystal Palace, Bayan Ƙoƙarin Liverpool Ya Gaza Na Sayan Sa A Ranar Ƙarshe Ta Canjin 'Yan Wasa Na 2025, Bisa Ga Jaridar ESPN.

🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿💰Marc Guéhi, Wanda Ba Shi Da Niya Ya Sabunta Yarjejeniyarsa Da Crystal Palace Bayan Rugujewar Wannan Canji, Zai Iya Fara Tattaunawa Da Ƙungiyoyi A Farkon Ranar 1 Ga Janairu Na Shekarar 2026.

Barcelona, Wadanda Suke Bukatar Maye Gurbin Tsaron Baya. Bayan Rasa Dan Wasa Iñigo Martinez, Suna Daukar Guéhi A Matsayin Zabi Mai Kyau Saboda Samuwarsa Kyauta.

Real Madrid Ma Sun Shiga Gasar, Wanda Zai Haifar Da Gasa Tsakanin Manyan Ƙungiyoyi Don Sayan Dan Wasan Kasar Ingila.

[ Daga Jaridar ESPN ]

Zaku Iya Kallon Kowanne Wasa A Wayarku Kamar Kuna Kalla A TV Idan Kuka Sauke Man Hajar SOFASCORE Domin Bibiya 👇

https://app.sofascore.com/nixz/LaLigaHausa

LA LIGA HAUSA FANS
BBC Hausa

🚨✅💥⚽| A Gobe Lahadi Da Misalin Karfe 7:45 Na Dare Za'a Fafata Wani Babban Wasa Mai Daukar Hankali Tsakanin Kasar Turkiya...
06/09/2025

🚨✅💥⚽| A Gobe Lahadi Da Misalin Karfe 7:45 Na Dare Za'a Fafata Wani Babban Wasa Mai Daukar Hankali Tsakanin Kasar Turkiya Ta Dan Wasa Arda Güler Da Kuma Kasar Spain Ta Dan Wasa Lamine Yamal A Wani Wasa Mai Muhimmanci Na Neman Gurbin Buga Gasar Cin Kofin Duniya. Shin Wani Dan Wasa Kukewa Fatan Ya Haskaka A Wasan Tsakanin Lamine Yamal Da Arda Güler Kuma Wace Kasa Kukewa Fatan Nasara,🇪🇦🤝🇹🇷

Zaku Iya Kallon Kowanne Wasa A Wayarku Kamar Kuna Kalla A TV Idan Kuka Sauke Man Hajar SOFASCORE Domin Bibiya 👇

https://app.sofascore.com/nixz/LaLigaHausBBC Hausa

05/09/2025
🚨Barcelona have proposed a contract renewal to Frenkie de Jong that includes a salary reduction.The club remains calm, a...
05/09/2025

🚨Barcelona have proposed a contract renewal to Frenkie de Jong that includes a salary reduction.

The club remains calm, as they believe the player is keen to stay.

[Mundo Deportivo]
Follow our new page for more information BBC Hausa

05/09/2025
Ɗaya daga cikin masu magana da yawun jam'iyyar ADC, Faisal Kabir ya tabbatar wa BBC batun karɓar takardar gayyatar, tare...
05/09/2025

Ɗaya daga cikin masu magana da yawun jam'iyyar ADC, Faisal Kabir ya tabbatar wa BBC batun karɓar takardar gayyatar, tare da cewa jam'iyyar na nazari a kai kafin yanke hukunci.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/463JZAa

DA ƊUMI-ƊUMI: MC Tagwaye Ya Karɓi Addinin Musulunci.Fitaccen Matashi Dan Gwagwarmayar Siyasa A Najeriya Mai Kwaikwayo Ts...
23/08/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: MC Tagwaye Ya Karɓi Addinin Musulunci.

Fitaccen Matashi Dan Gwagwarmayar Siyasa A Najeriya Mai Kwaikwayo Tsohon Shugaban Kasa Marigayi Muhammad Buhari A Fili Da Shirye-shiryensa Mai Suna Obinna Simon Dan Asalin Ƙabilar Igbo Wanda Akafi Sani Da (MC TAGWAYE), Dan Asalin karamar hukumar Ingawa Jihar Katsina.

Ya Amshi addinin Musulunchi A Masallachin Area 1 Garki, Birnin Tarayya Abuja.

Yau Bayan Kammala Sallar Juma'a, Inda Ya Sauya Sunansa Daga Obinna Zuwa Hassan.

Wace fata zakuyi masa?
BBC Hausa
BBC Hausa

An yi janaʼizar Sarkin Zuru Manjo Janar Muhammadu Sami II mai ritaya, wanda ya rasu ranar Lahadi. Mataimakin Shugaban Na...
23/08/2025

An yi janaʼizar Sarkin Zuru Manjo Janar Muhammadu Sami II mai ritaya, wanda ya rasu ranar Lahadi.

Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima na cikin ɗaruruwan mutanen da s**a halarci binne basaraken a masarautarsa ta Zuru da ke jihar Kebbi
BBC Hausa
BBC Hausa

Address

Bakura

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BBC Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category