11/07/2026
📢 SHAWARA GA DUK MASU SHA'AWAR KIWON KAJI
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.
Idan kuna son koyon kiwon kaji amma kuna tunanin ba za ku samu lokaci ba ko kuma kuna zaune a wani gari ko wata ƙasa, muna da labari mai daɗi a gare ku.
Training ɗinmu yana gudana ne ta WhatsApp, cikin harshen Hausa mai sauƙin fahimta.
Darussan muna gabatar da su ta hanyoyi daban-daban domin kowa ya fahimta: ✅ Rubutu
✅ Voice (murya)
✅ Bidiyo (Video)
✅ Hotuna masu bayani
Ko kuna Kano, Abuja, Jigawa Kaduna Kebbi zamfar Legas, da sauran garuruwa ko kuma kana a wata ƙasa, Niger Chadi Ghana da sauransu za ku iya shiga wannan horo cikin sauƙi matuƙar kuna da wayar salula da WhatsApp.
Muna fara gabatar da darussa a kowace rana daga ƙarfe 8:00 na dare zuwa 10:00 na dare. Amma idan ba ku samu damar sauraro a lokacin ba, babu matsala. Darussan suna kasancewa a cikin group, saboda haka za ku iya komawa ku saurare su ko ku karanta su da safe, da rana, ko da yamma a lokacin da ya fi muku sauƙi.
Wannan dama ce ga duk mai son koyon kiwon kaji da hada Abincin na zamani ba tare da ya bar gidansa ko kasuwancinsa ba.
📚 Ku saka wa kanku jari ta hanyar neman ilimi. Ilimin da zaku koya yau zai iya zama sanadin bunƙasar kasuwancin ku a gobe.
📞 Don yin rajista ko samun ƙarin bayani, ku tuntuɓe mu ta WhatsApp ko ku kira:
07025601057
08164943387
N-AA AGROVET GENERAL ENTERPRISE
"Muna koyar da ilimin kiwon kaji cikin sauƙi, a aikace, kuma cikin harshen Hausa.