Makomarmu Yan'Arewa

Makomarmu  Yan'Arewa Wannan shafi Zaidinga Fadakarwa akan Kasarmu Siyasarmu Kasuwancinu Al'adummu Na Najeriya

Allah ya kyauta
01/02/2025

Allah ya kyauta

01/02/2025

CIGIYA! CIGIYA!! CIGIYA!!!

Don Allah Jama'a ana cigiyar wata yarinya da ake kira da INNANI wadda su ka zo unguwar Sabuwar Gandu daga garin Gashuwa ta jihar Yobe.

INNANI ƴar kimanin shekara 5 da haihuwa ta fita ne tun kimanin ƙarfe 4 na yammacin ranar Juma'a, 31 ga watan Janairun 2025, sanye da Hijabi mai launin shuɗi wato Blue, haka nan kuma ba ta jin Hausa.

Idan Allah Ya sa an ganta sai a kai ta gidan Mai Unguwa Kawu Na Sabuwar Gandu Ko Kuma a tuntuɓi abokin aikin mu Ahmad Nagudu - Ahmad Nagudu
Allah Ya bayyana ta.

UPDATES:

Cikin iko da amincewar Allah, bisa ga addu'o'in ku, daga ƙarshe dai INNANI ta bayyana.

An same ta a yau, Lahadi, 2 ga watan Fabrairun 2025 a gidan Mai Unguwa Kawu na Sabuwar Gandu.

Sun zo biki ne dama gidan su Usman Mu'azu (Rangila a Labarina) a sabuwar Gandu da ke cikin garin Kano.

Mu na godiya sosai. 🙏 🙏 🙏

24/01/2025
Allah ya Bamu Zaman lafiya A Zamfara da Najeriya Amin ya Rabbi
24/01/2025

Allah ya Bamu Zaman lafiya
A Zamfara da Najeriya
Amin ya Rabbi

Address

Gusau Zamfara Unguwar Shodo T/Wada
Anka
07033838775

Telephone

+2347033838775

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Makomarmu Yan'Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category