20/11/2025
KAITSAYE DAGA HUSSAINIYA IMAMIL MAHDI (ATF) DAKE UNGUWAR MABERA SAKKWATO
A Yau Alhamis 20/Nov/ 2025 Yan uwa Almajiran Shaikh Ibrahim Yakub Zakzaky (H) Na Dairar Sakkwato sun gudanarda Karatun Ta'alim kamar yadda aka saba Aduk Alhamis wanda wakilin Yan uwa Na Sakkwato Shaikh Sidi Munir Mainasara Abubakar Yagabatar .
A cikin jawabin malam Yana karantomana wannan littafin ne da yake magana akan Mukarimul Ahlak
" malam yabamu misali da imam Ali sarkin muminai yadda yake yakinsa Sabida Allah yayi kira akan muzamo masu aiki dan Allah komai kankantar Abu muyisa tsakani da Allah halisan liwajahillah
Allah kabamu ikon aiki domin Allah da kuma neman yaddarsa Allah yadafa mana bihakki sayyada zahra (sa)