25/06/2025
YADDA ZAKI KULA DA GABANKI: ( MATAN AURE ) ⬇
Hanyoyin da mata zasu kula da farjinsu..
Saboda abubuwan biyu guda daya ne. Idan mara lafiya ya shiga mai lafiya dole ne shi ma rashin lafiyan ya shafe shi. Don haka samun illimin kula da su biyu yana da amfani.
Mata sun fi maza hadarin kamuwa da cuttutuka masu halaka da shiga cikin farjin su. Shi yasa a kullum suke yawan zuwa ganin likita domin neman lafiya.
Akwai matan da suke kokarin kula da tsaftace gabansu amma a rashin sanin hanyoyin dasu ke bi yana da illa matuka.
Ga wasu hanyoyi masu sauki yadda mata zasu iya kula da lafiyar gabansu. ⬇
1⃣: Ga mata masu aure kuma masu son a musu sakace. Kada mijinki ya rika tura miki yatsa ba tare da kin tabbatar da ya tsaftace hannunsa da kuma faratansa ba. Saboda kananan cuttutuka masu shiga jikin mutu suna iya makalewa a farata.
2⃣: Kada ki rika saka wandon pant da yake jike. Wannan danshin yana iya zama miki a jiki ya cutar da gabanki.
3⃣: Kada ki rika kwara ruwa a gabanki dayawa. Misali ki bude shower kai tsaye ruwan yana fesowa a gabanki wannan yakan jawo cuta a gaban mace.
4⃣: Shi gaban mace yana da ruwa na musamman dake wanke shi. Don haka idan kika ga ruwa na yawn fita a gabanki muddin ba mai wari ko doyi bane kaga kice zaki rika sa tissue kina katsewa, wannan ruwa na lafiyan gabanki ne sai dai kina iya samun ruwa mai dumi kin tsaface gaban ki dashi.
5⃣: Ki guji fesa turare ko f**a a gabanki. Wadannan suna da sinadarin dake iya cutar miki da gabanki.
6⃣: Ki rika canza audugar al'ada ki akai akai. Kuma ki kula da inda zaki yi tsuguna ki tabbatar wajen yanada Tsafta sosai.
A duk lokacin da kika ga wani abu ba daidai ba a al'urarki. Ki garzaya kiga likita.
Kuyi following din page 📃 dinmu domun samun shawar wari gameda Rayuwar aure ga link 🖇️ Nan kuma kuyi sharing domin yan uwa mata su amfana 🙏🙏✅
👇👇👇👇👇
KOMAI DA RUWAN KA