Dan Hausa

Dan Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan Hausa, Abuja.

Assalamu alaikum warahmatullah 🀝
Ni ne danhausa, abokinku! πŸ˜„

Wannan shafi an Ζ™irΖ™ire shi ne domin kawo muku nishadi mai tsafta, barkwanci mai ma’ana, da kuma abubuwan dariya na Hausa β€” duk da amfani da fasahar AI πŸ€–πŸ”₯

30/03/2026

Hadari ne ya jawo masa haka, Kada kazama marar tausayi kakasa cewa Allah yabashi lafiya πŸ’”πŸ˜­Yadda aka yadda aka hannu biyu...
29/03/2026

Hadari ne ya jawo masa haka, Kada kazama marar tausayi kakasa cewa Allah yabashi lafiya πŸ’”πŸ˜­

Yadda aka yadda aka hannu biyu da kafafu biyu shima yazo duniya, haka kuma yadda fuskarka take lafiya shima haka aka haifeshi πŸ’”πŸ˜­

Ya Allah kayi mana kariya da miyagun kaddarori ka tsaremu da shariin karfe 🀲🏻

Dani danayi post dakai dakayi share duk munada lada idan wane yace Amin

29/03/2026

Zamani mai abun mamaki, engine din kitso

Address

Abuja
900001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share