Komai na Allah ne

Komai na Allah ne I love everyone

06/03/2026

Allah kasa muyi ibada karbabbiya

Barka da wannan lokaci yan uwa musilimai ya ibada
06/03/2026

Barka da wannan lokaci yan uwa musilimai ya ibada

07/04/2025

Dr Idris yatafi Dr jamilu kuma nanan zuwa inn Sha allahu

06/04/2025

Karoqi allah yakareka kada kacutar kada acutar da kai

06/04/2025

Wllh duniya bawajan zama bane idanma kasa gurin zama cikin to kayi gaugawar chanzawa

06/04/2025
06/04/2025

Gaskiya duniyar muslinci tayi rashi

06/04/2025

A kulin zakaga malaman kirki sunata barin duniya

06/04/2025

Yakamata malamanmu su hada kansu dan allah wllh rarrabuwar kan malaman mu babbar matsalace garemu

06/04/2025

Sunnah sak bid'a sam

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Komai na Allah ne posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Komai na Allah ne:

Share

Category