Comrade A A Dan Pharmacy Babura

  • Home
  • Comrade A A Dan Pharmacy Babura

Comrade  A A Dan Pharmacy Babura Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrade A A Dan Pharmacy Babura, Grocers, .

BABURA SABUWA IN SHA ALLAHU 2024
23/11/2023

BABURA SABUWA IN SHA ALLAHU 2024

01/11/2023
OFFICE OF THE AUDITOR GENERALNUBLOGS NATIONAL BODY 2023.KIRA GA TSOHON WAKILIN ƊALIBAN KARAMAR HUKUMAR ƁAƁURA.Bayan sana...
13/08/2023

OFFICE OF THE AUDITOR GENERAL
NUBLOGS NATIONAL BODY 2023.

KIRA GA TSOHON WAKILIN ƊALIBAN KARAMAR HUKUMAR ƁAƁURA.

Bayan sanar da Wanda yaci zaɓe mutina fadin Allah cewa shi yake bada Mulki ga Wanda yaso! Ba wayan mu ko da barar mu ba.
Muyi fatan alheri wa shugaban nin mu sai Allah ya sada mu da alkhairan su.

Kamar yadda ya Bayyana lokacin zabe kake ta kokarin tayar da fitin-tinu a tsakanin daliban karamar hukumar Ɓaɓura Amatsyin ka Na Wanda xe bar kujera, kake fada da shugabannin zabe da kuma wasu daga cikin dattijawan ƙungiya Wanda duk kana hakan ne sakamakon San zuciya da kuma rashin bin dokokin ƙungiya. Wanda duk da haka Allah (s.w.a ) be fasa bayar da Mulki ga Wanda ya so Ba.

To muna Kira agareka da ka meyar da hankali wajen karatunka domin yanxu lokacin ka ya kare! Anyi zabe an gama kuma munsan Wanda Komatin zabe ta sanar a matsayin Wanda yaci zabe Wanda hakan ya faru ne agaban shedu da dama wadanda s**a hada da Security agency da kuma sauran ɗalibai na karamar hukumar Ɓabura.

Bayan haka muna sanar da duk wasu masu MADAFAN IKO, LOCAL GOVERNMENT AUTHORITY, ƳAN UWANMU ƊALIBAI, DA SAURAN MASU FADA AJI NA ƁAƁURA LOCAL GOVERNMENT cewa kada wani yazo muku da wata yaudara akan cewar shine shugaban Ɗalibai na ƁAƁURA LOCAL GOVERNMENT a yanxu. Inde Ba COMRADE. AMINU AHMAD (A-MALAN) bane.

Domin yanxu shi muka Sani amatsayin Jagoran Ɗaliban da ke Ɓabura local government.

Kowa yayi hakuri ya tsaya amatsayin da Allah ya ajje shi domin mu zauna lafiya a karamar hukumar Ɓabura da ke wayan ta baki daya.

Ci gaban Ɗalibai shine burinmu Ba lalata martabar su Ba.

Allah ya ganar damu gaskiya ya kuma bamu ikon binta ya ganar da mu karya ya kuma bamu ikon kauce mata.

Signed by;
Ahmad Aminu
Auditor General 1
Nublogs 2023.

Wani Attajiri Ya Karya Farashin Masara a KatsinaAlhaji Sabi'u Sa'idu Mahuta, Attajirin ɗan kasuwa kuma shahararren ɗan-s...
06/08/2023

Wani Attajiri Ya Karya Farashin Masara a Katsina

Alhaji Sabi'u Sa'idu Mahuta, Attajirin ɗan kasuwa kuma shahararren ɗan-siyasar da ya kai Buhu 600 na masara garin Mahuta ana sayar da ita akan ₦500 Duk kwano ɗaya, yayin da take ₦1300 a kasuwa domin ragewa talakawa raɗaɗin halin da ake ciki na matsi.

Kuma anyi tsari sosai wurin sayarwar domin duk wanda yaje kwano 5 ne za'a sayar masa, kuma ya shelanta cewa duk wanda ya saya ya sayar Allah ya isa.

Muna masa addu'ah Allah ya yawalta arziƙin sa, ya ƙara masa lafiya, ya biya masa buƙatun sa na alkhairi, ya sanya ɗan Aljanna ne ya ƙaro mana ire-iren su a cikin al'umma.

Mun rufe iyakokin da Najeriya ta yi da Nijar da zuciya daya - KwastamMukaddashin shugaban hukumar Kwastom ta Najeriya Ba...
06/08/2023

Mun rufe iyakokin da Najeriya ta yi da Nijar da zuciya daya - Kwastam

Mukaddashin shugaban hukumar Kwastom ta Najeriya Bashir Adeniyi Adewale ya ce rufe iyakokin Najeriya da hukumarsa ta yi a ranar Juma'a ta yi domin kare muradun Najeriya. Jami'in ya ce babu wani kasuwanci mai tsafta da za a iya da kasar da ke cikin rashin tabbas.

📷Nigeria Customs Service

KARIN HASKE DA AMFANIN TURA SOJOJIN NAJERIYA KASAR NIGER.Daga Hassan JameelTun bayan da shugaban kasar mu na Najeriya As...
06/08/2023

KARIN HASKE DA AMFANIN TURA SOJOJIN NAJERIYA KASAR NIGER.

Daga Hassan Jameel

Tun bayan da shugaban kasar mu na Najeriya Asiwaju Bola Ahmed Tunibu ya fara yunkurin tura Sojoji ECOWAS zuwa kasar Nijer domin dawo da martabar da mutimcin kasar bisa ga cin amanar da sojoji s**a aikata mata nake ganin wasu tsirarun mutane daga Najeriya suna ta nuna rashin yarda da amincewar su. to a abinda ya kamata ku fahimta shine.

Sufa mayakan nan da za a tura idan sunje bafa talakawan kasa zasu taba ba ko dukiyar al,ummah illa sojojin da suke rike da gomnatin kasa kuma duk dan a kokarin su daya shine su dawo da mulki ga farar hula wanda kuma idan Allah ya basu nasara akan wannan kyakkyawan kudiri to dawa za ai fitina da tashin hankalin da kuketa kira da kokarin janyowa al,ummah.

Kada muga laifin shugaban kasar mu na Najeriya Bola Ahmed Tinubu domin su a matsayin shi na na shugaban Qungiyar ECOWAS in ya zuba ido ya kyale sojojin Niger akan wannan aika-aikar cin amana da s**aiwa kasar to yazama talasurin shugaba mara amfani kenan tunda shima bai iya tabuka komai.

Sannan kuma lamarin zai zama babbar brazana ta kwanciyar hankali ga duk sauran shuwagabannin fararen hula dake rike da sauran kasashen mu na AFRICA domin wannan shine kusan karo na shidda ana aikatawa amma bamai tabuka komai.

Kasar Niger da ita da sauran duka kasashe ukun da suke takama dasu ganin suna goya muku baya kamar Mali Burkina-Faso da Chadi duka idan ka hada yawan sojojin su guda 80,000 ne a yayin da Najeriya kadai tana da kimanin sojojin da yawan su yakai 250,000.

Ina da tabbaci da yakini akan sojojin kasar mu masu albarka hakka yasa nidai It'z Kamalancy nake goya musu baya ga wannan kudiri da Qungiyar ECOWAS ta dauka tare da addu,ar Allah shi taimaki sojojin mu kuma ya basu nasarar dawo da martaba da mutimcin Kasar Niger.
By Comrade A A Dan Pharmacy

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrade A A Dan Pharmacy Babura posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Grocery Store?

Share