Taskar Ilimi Da Siyasa

Taskar Ilimi Da Siyasa wannan shafi wannan a kirkira domin kawo muku labarai da suka shafi Addini da kuma siyasar Nigeria....kuci gaba da sauraranmu...

08/07/2026

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya gargadi al'umma, 'yan kasuwa da cibiyoyin kuɗi da su daina ƙin karɓar takardar kuɗin ₦100 ta tsohon salo, yana mai jaddada cewa har yanzu takardar tana da cikakken ikon amfani a matsayin kuɗin doka a faɗin ƙasar.

CBN ta bayyana cewa babu wata sanarwa da ta soke amfani da takardar ₦100 ta tsohon salo, don haka duk wanda ya ƙi karɓarta yana saɓa wa dokar CBN. Bankin ya yi gargaɗin cewa za a ɗauki matakin doka kan duk wanda aka samu da laifin ƙin karɓar takardar kuɗin.

Ku ci gaba da bibiyar Gambiza Tv domin samun sahihan labarai cikin gaggawa.

Tambaya: Shin ka taɓa fuskantar inda aka ƙi karɓar takardar ₦100 a kasuwa ko wani wuri?
Mknakudu@@@@

28/06/2026

YAN ISKA A KANO..................Yawanci Yan Iskan Kano bafa Asalin Yan Kano din bane, baki ne, daga Wasu jihohin S**a Shigo, Sunzo ne sun Zauni
gari Har sun Saje, Sun Koma Suna iskanci

‎Lokaci Yayi da Mutanen Kano Zasu Farka daga baccin da Suke, Su dauki mataki, Yan jihohi da dama suna zuwa, Ko wanne dan isk@ idan Ya shigo sai yaita aikata tsiyarsa Karshe sai ace Yan Kano ne alhalin Kuwa bako ne.

‎Ya kamata Mutanen Jahar Kano su tsabtace Yadda suke Karbar baki cewar Odinary Ahmad Isah@@@4
‎taskar ilimi da siyasa@@@

28/06/2026

DA DUMI-DUMI:
Sojojin Najeriya da ke yaki da Boko Haram a yankin Arewa maso Gabas sun fito fili sun yi watsi da wani sabon umarni da ake zargin an yi na shirin tura Tubabbun ƴan ta’adda da suyi aikin soji don yakar boko haram.
Jami'an sojojin sun nuna rashin yarda da shirin da kuma gargadin cewa tilasta musu yin hadin gwiwa, kan iya kawo bayanan sirrin sojojin Najeriya,
kuma zama tare da tsoffin ƴan ta'addar na iya haifar da mummunan hadarin yin zagon kasa da ayyukan leken asiri na sojoji.report mknakudu@@ ilimi d siyasa ...

27/06/2026

Cím

Gyadi Court Road
Kánó
7002

Weboldal

Értesítések

Ha szeretnél elsőként tudomást szerezni Taskar Ilimi Da Siyasa új bejegyzéseiről és akcióiról, kérjük, engedélyezd, hogy e-mailen keresztül értesítsünk. E-mail címed máshol nem kerül felhasználásra, valamint bármikor leiratkozhatsz levelezési listánkról.

Megosztás

Kategória