03/10/2025
🚨🚨LABARAN FC BARCELONA NARANAN YAU JUMA'A
🚨🚨YANXU YANXU: Joan Laporta ya fara nazarin cire Barcelona daga tsarin gasar Super League a cikin makonni masu zuwa domin daidaita dangantakar sa da hukumar UEFA.
🚨🎖️| 𝐒𝐀𝐁𝐎N 𝐋𝐀𝐁𝐀𝐑𝐈: Fermín López ya dawo ɗaukar horo, kuma tuni ɗan wasan ya fara atisaye a cikin fili.
• Ana sa ran zai samu damar buga wasa da Girona bayan hutun (international break). [alexpintanel] 🤩
🚨🚨 Deco ya samu tattaunawa da wakilin ɗan wasa Gonçalo Oliveira me shekaru 19, Ɗan wasan baya daga ƙungiyar Benfica. (Sport)
🔥 WASA NA GABA 🔥
🏆 La Liga - Wasa na 8
⚽ Sevilla vs FC Barcelona
📅 05/10/2025
⏰ 15:15 NGA
🏟️ Ramon Sanshez-pizjuan
Shin wani fata kuke yiwa barca a wannan wasan
Kada Ku Manta Zaku Iya Kallon Kowanne Wasa A Wayarku Kyauta Ba Tare Da Subscribe Ba Idan Kuka Sauke Man Hajarmu Domin Bibiya 👇
https://app.sofascore.com/nixz/LegendHouse